Search
Close this search box.

Donal Trump Yace Za’a Yi Wanka Da Jini Idan Ya Kasa Cin Zaben Shugaban Kasa Mai Zuwa

Tsohon shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa idan ba’a zane shi a matsayin shugaban kasar Amurka a zaben watan Nuwamba mai zuwa ba,

Tsohon shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa idan ba’a zane shi a matsayin shugaban kasar Amurka a zaben watan Nuwamba mai zuwa ba, za’a yi wanka da jina a kasar.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Trump yana fadar haka a ranar Jumma’a 16 ga watan Maris da muke ciki a birnin Vandalia na jihar Ohio a gaban masu goyon bayansa a tashar jiragen sama na jihar.

Tsohon shugaban ya kara da cewa idan ba’a zameshi a matsayin shugaban kasa a zaben mai zuwa ba, bai tsamman za’a sake zabe a kasar Amurka ba.

A cikin makin  da ya gabata ne, shugaba Biden na Jam’iyyar Democrat da kuma Trump na Jam’iyyar Republican suka sami amincewar jam’iyyunsu don shiga takarar shugaban kasa wanda za’a gudanar a cikin watan Nuwamban wannan shekara.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments