The latest news and topic in this categories.
Hukumar Abinci ta duniya ( WFP) wacce take karkashin MDD, ta sanar da cewa, matukar ba a bari aka shigar da kayan abinci cikin Gaza ba, to makomar dubban kananan
Jakadan jamhuriyar Musulunci ta Iran a MDD ya yi watsi da tuhume-tuhumen da Amurka da Birtaniya suke yi wa Iran akan abubuwan da suke faruwa a tekun “Red Sea’ da
Jiragen yakin HKI sun kai jerin hare-hare a garin Rafah da kuma sansanin ‘yan hijira na Nusairat da Jabaliya, da hakan ya yi sanadiyyar shahadar gwamman Falasdinawa da kuma jikkata
Hukumar Abinci ta duniya ( WFP) wacce take karkashin MDD, ta sanar da cewa, matukar
Jakadan jamhuriyar Musulunci ta Iran a MDD ya yi watsi da tuhume-tuhumen da Amurka da
Jiragen yakin HKI sun kai jerin hare-hare a garin Rafah da kuma sansanin ‘yan hijira
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta kira yi kasar jamus da ta yarda cewa, laifukan
Tsohon shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa idan ba’a zane shi a matsayin
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran