The latest news and topic in this categories.
An shiga kwanakin 58 daga lokacin da HKI ta killace yankin Arewacin Gaza da kuma kai masa hare-hare babu kakkautawa da jirage da kuma manyan bindigogi. Bugu da kari sojojin
Hukumar Agaji ta Unrwa; wacce take karkashin MDD ta ce, tun bayan yakin duniya da aka yi a tsakanin 1939 zuwa 1945, ba a taba kai hare-hare masu tsanani akan
Kwamishinan hukumar UNRWA mai kula da al-amuran bada agaji a kasar Falasdinu da aka mamaye, ya bayyana cewa nan gaba kadin yunwa da kuma cututtuka ne zasu fi kissan falasdinawa
An shiga kwanakin 58 daga lokacin da HKI ta killace yankin Arewacin Gaza da kuma
Hukumar Agaji ta Unrwa; wacce take karkashin MDD ta ce, tun bayan yakin duniya da
Kwamishinan hukumar UNRWA mai kula da al-amuran bada agaji a kasar Falasdinu da aka mamaye,
Sashen 'Sahab' na hukumar gidajen radiyo da talabijin na kasar Iran ya cika shekara guda da fara aiki. A lokacin bukukuwan da aka gudanar a jiya Asabar, shugaban hukumar gidajen
Manya manyan Jami'an sojojin kasar Iran sun musanta zantuttukan da ke yawo da su dangane da hatsarin jirgin shugaban kasa Syyid Ibrahim ra'isi wanda ya yi sanadiyyar shahadarsa da wasu
Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bada sanarwan cewa sojojin kasar sun kakkabo jiragen yakin na kasar Ukrain har guda 31 a dare guda. Tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon
Hukumar mahajjata ta Najeriya (NAHCON) ta sanar da farshin aikin Hajjin bana na naira miliyon 8.7 ga mahajja daga kudancin kasar sannan a bangaren mahajjata daga jihohin Borno da Adamawa
Jami’i a kungiyar ta Hamas Suhail al-Hindi ya mika godiyarsa ga jamhuriyar musulunci ta Iran saboda goyon bayan da take bai wa Falasdinawa a fuskoki mabanbanta. Har ila yau al-Hindi
Sakin Fursunonin Falasdinawan yana a karkashin musayar fursunonin da aka yi a tsakaninsu da yahudawan Sahayoniya,inda aka tsara cewa za a saki yahudawa 3 sai kuma Falasdinawa 90. Kungiyar Falasdinawa