The latest news and topic in this categories.
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun lalata asibitin Mohammed Yousef al-Najjar da ke Rafah a kudancin zirin Gaza, ta hanyar amfani da wasu motocin yaki
‘Yan gwgawarmaya a Falasdinu sun yi taho mu gama da sojojin mamayar HKI da suke cikin Gaza,kamar kuma yadda su ka tarwatsa wani rami da a unguwar “ Talli-Sultan” a
A yammacin jiya Lahadi ne sojojin mamaya na yahudawan Isra'ila suka sake yin wani sabon kisan kiyashi kan wasu da dama daga cikin 'yan gudun hijira ta hanyar jefa bama-bamai
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun lalata asibitin Mohammed Yousef
‘Yan gwgawarmaya a Falasdinu sun yi taho mu gama da sojojin mamayar HKI da suke
A yammacin jiya Lahadi ne sojojin mamaya na yahudawan Isra'ila suka sake yin wani sabon
Rundunar sojin Masar ta fitar da sanarwa dangane da harbe-harben da aka yi tsakanin sojojin
A dai dai lokacinda jiragen yakin HKI suke ruwan boma bomai da sama a garin
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na ;Duniyarmu a Yau' shiri wanda yake kawo maku labarai masu muhimmanci a makon da ya
Dan Majalisar mai wakiltar Hizbullah Ali Fayyadh ya yi rangadi tare da ‘yan jarida na cikin gida da kuma waje a kudancin Lebanon domin ganin girman barnar da Isra’ila ta
Babban magatakardar kungiyar yarjejeniyar tsaro ta Nato Mark Rutte, ya gargadi zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump akan aniyarsa ta tilasta kasar Ukiraniya ta yi sulhu da Rasha. Mark Rutte
Yan wasan Judo din na Iran kurame sun yi wasan ne a matakin nauyi kilo 66 da kuma kilo 60. Ali Salahshur mai nuyin kilo 66 ya zama gwarzo ne
Jagoran kungiyar “Ansarullah” ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik al-Husi wanda ya gabatar da jawabi da a ciki ya yi bitar abubuwan da suke faruwa a cikin wannan yankin, ya bayyana
Babban magatakardar kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im Kassim ya ce, Sau 60 HKI ta keta yarjejeniyar tsagaita wutar yaki,don haka nauyi ne a wuyan gwamnatin kasar da kuma kwamitin sanya idanu