The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya sanya hannu a yarjeniya ta musamman na aiki tare da JMI na lokaci mai tsawo. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta kara
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin wanda yake ziyar aiki a kasar Korea ta Arewa ya bayyana cewa Karin yarjejeniya da suka cimma da kasar Korea ta Arewa a wannan ziyarar,
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya zanta ta wayar tarho da mukaddashin shugaban kasar Iran Muhammad Mukhbir, inda ya gabatar da ta'aziya ta musamman ga jagoran juyin juya halin musulunci
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya sanya hannu a yarjeniya ta musamman na aiki tare
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin wanda yake ziyar aiki a kasar Korea ta Arewa ya
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya zanta ta wayar tarho da mukaddashin shugaban kasar Iran
Shugaba, Vladimr Putin, na kasar Rasha, ya ce zai kare yanci da hurimi da tsaron
Mataimakin Kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran, Janar Ali Fadwi ya bayyana cewa; Idan har HKI ta yi kuskuren kawo wa Iran hari, to kuwa Iran din
Mutane 17 ne su ka yi shahada a yau Juma’a a Gaza sanadiyyar hare-hare da jiragen yaki da HKI ta kai a sassa daban-daban. Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinu ta
A yau Juma’a ne majiyar sojan HKI ta sanar da cewa sojojinta biyu sun mutu sanadiyyar jirgi maras matuki da aka harbo daga Iraki, ya kuma fada akan sansanin soja
Ministan harkokin Wajen Iran wanda ya isa kasar Lebanon, ya gabatar da taron manema labaru da a ciki ya bayyana cewa; A kodayaushe Iran tana goyon baya da kare mutanen
A yau Juma’a dakarun Hizbullah na kasar Lebanon sun sanar da kashe sojojin HKI da dama tare da jikkata wasu a kan iyaka da Falasdinu dake karkashin mamaya. Sanarwar ta
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba da irin gagarumin aikin da sojojin kasar suka yi wajen kaddamar da harin makamai masu linzami a yankin Tel