The latest news and topic in this categories.

Pezeshkian: Rikici a gabas ta tsakiya babbar illa ce ga duniya baki daya
10 Mar

Pezeshkian: Rikici a gabas ta tsakiya babbar illa ce ga duniya baki daya

Shugaba Masoud Pezeshkian ya ce manufar Iran ta ginu ne kan  samar da hadin kai a yammacin Asiya, kamar yadda

Pezeshkian ya mika sakon ta’aziyyar shahadar Yahya Sinwar
19 Oct

Pezeshkian ya mika sakon ta’aziyyar shahadar Yahya Sinwar

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshian ya mika sakon ta’aziyyar shahadar shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Yahya Sinwar. “Kisan da

Pezeshkian: Falasdinawa za su yi nasara akan Isra’ila da izinin Allah
12 Jul

Pezeshkian: Falasdinawa za su yi nasara akan Isra’ila da izinin Allah

Zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya tabbatar wa shugaban hukumar siyasa ta Hamas Ismail Haniyeh na nasarar da Falasdinawa

Iran: Shugabannin Kasashen Duniya Na Ci Gaba Da Aike Wa Pezeshkiyan Da Sakonnin Taya Murna
06 Jul

Iran: Shugabannin Kasashen Duniya Na Ci Gaba Da Aike Wa Pezeshkiyan Da Sakonnin Taya Murna

Bayan nasarar da Masoud Pezeshkian ya samu a zaben shugaban kasar Iran zagaye na biyu, jami'ai da shugabannin kasashe daban-daban

Iran: Rundunar IRGC ta ce a shirye take don inganta hadin gwiwa da sabuwar gwamnati
06 Jul

Iran: Rundunar IRGC ta ce a shirye take don inganta hadin gwiwa da sabuwar gwamnati

Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun ce a shirye suke da su inganta hadin gwiwa da