Shugaban Amurka Ya Bukaci Shiga Tsakanin Masar Da Habasha Dangane Da Rikicin Kogin Nilu

Shugaban kasar Amurka Donal trump ya gabatar datayin shiga tsakanin Masar da Habasha dangane da rikicn kwarar ruwan kogin Nilu daga kasar Habasha zuwa masar

Shugaban kasar Amurka Donal trump ya gabatar datayin shiga tsakanin Masar da Habasha dangane da rikicn kwarar ruwan kogin Nilu daga kasar Habasha zuwa masar bayan gida madatsar ruwa ta rinaisance.

Shafin labarai na yanar gizo ArabNews ya bayyana cewa, shugaban yana son ya kawo karshen rikici da kumasabani tsakanin kasashen biyu kwata-kwata.

Trump ya bayyana haka ne a cikin shafinsa na Trump Social, tare da kiran shugaban Sisi ya amince da tayin.

A ranar 9 ga watan Decemba ne kasar habasha ta kaddamar da madatsar ruwa ta Renaisance wanda ta ginashi kan dalar Amurka biliyon %5 da kan wani bangare na kogin Nilu, wanda ya fusata kasar Masar wacce ta dogara kacokan da ruwan kogin na Nilu don ayyukan noma.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted