Shugaban kasar Iran Mas’ud Pezeshkiyan ya bayyana cewa Tehran ba za ta taba amincewa da sharuddan kasantarwa ba don tattaunawa... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi a yayin tattaunawarsa da takwaransa na kasar Rasha ya bayyana cewa tabbatar da... Read more

A yau Laraba ne dai aka bude cibiyar kirkirarriyar fasaha da tattara bayanan kimiyya saboda biyan bukatun jami’o’in kasar wajen... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa ministan harkokin wajen kasar iran Abbas Araqchi ya isa birnin mosko tare da muhimmiyar tawaga dake... Read more

Kakakin gwamnatin kasar Iran Fatemeh Mohajerani a wani taron yan jirida da ta kira ta bayyana cewa gwamnatin kasar tana... Read more

Kakakin ma’aikatar Sharia a nan JMI ya bada sanarwan cewa a halin yanzun wani mai yan kasanci biyu a kasar... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa iran tayi kira da abi sahihiyar hanya wajen zaben sabon sakatare janar din majalisar dinkin duniya... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar iran ya yi watsi da sabon ikirari da hadaddiyar daular larabawa ta yi kan tsibiran... Read more

  Cibiyar nazari da bincike ta majalisar shawarar musulunci ta Iran ta bayyana cewa; Ma’adanin alminiun yana a matukar muhimmanci... Read more

 A yau Litinin ne Iran ta yaye kallabin sabbin kere-kere na magunguna da aka yi bisa fasahar Nukiliya, a yayin... Read more

Pars Today – Mai ba da shawara ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci kan Harkokin Ƙasashen Duniya ya ce Hizbullah... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Baghaei ya gargadi mutanen kasar Yemen daga kungiyoyi daban daban da su yi... Read more

Gwamnatin kasar Iran ta yi allawadai da hare-haren ta’addancin da aka kai a birnin Sydney na kasar Australia. Ta kuma... Read more

Iran ta karbi bakuncin bude taron musamman da wakilan kasahen dake makwabtaka da kasar Afghanisatan tare da kasar Rasha, domin... Read more

Shugaban majalisar shawarar musulunci na kasar Iran Mohammad baqir Qalibaf  da kuma takwaransa na kasar Ethiopia Tagesse Chafo sun yi... Read more

Shugaban kasar Iran Masud pezeshkiyan a wajen taron zaman  lafiya na turkmanistan ya bayyana cewa siyasar kasashe masu karfin fada... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasar Iran Mas’ud pezeshkiyan ya jaddada game da mihummanci sanya hannun jari da kuma hadin... Read more

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin Shirin na duniyarmu a yau shiri wanda... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baqai ya bada sanarwan cewa Tehran zata dauki bakoncin wasu kasashen yankin don... Read more

Gwamnatin kasar Iran ta yi kakkausar suka ga kasashen duniya wadanda suka rage yawan kudaden da suke bayarwa don tallafawa... Read more