Ministan harkokin cikin gidan Iran Askadar Mumini ya isa birnin Doha na kasar Katar  tare da samun kyakkyawar tarbar karamin... Read more

Babban magatakardar majalisar koli ta tsaron kasar Iran Dr. Ali Larijani wanda ya isa birnin Doha a dazu da rana,... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen Qatar ta sanar da cewa, kasashen Pakistan da Afghanistan sun amince da tsagaita bude wuta nan take... Read more

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya nemi afuwar firaministan Qatar Mohammed bin Abdulrahman Al Thani a ranar Litinin din nan kan... Read more

Babban daraktan kamfanin dillancin labaran kasar Qatar ya bayyana cewa taron gaggawa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC... Read more

Shugaban kasar Iran yana mai jaddada cewa wajibi ne kasashen musulmi su karfafa hadin kai da hadin kai don mayar... Read more

A yau Litinin ne dai kungiyoyin kasashen musulmi da na larabawa su ka yi taron gaggawa a birin Doha na... Read more

Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda yake halartar taron brinin Doha, na kasashen musulmi da larabawa, ya gana da sarkin... Read more

Shugabgan kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya gana da fira ministan kasar Iraqi Muahmad Shiya Sudani a taron Doha na... Read more

Jami’in kungiyar Hamas yayi tsokaci kan yunkurin kashe tawagar kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas a Doha Jami’in kungiyar gwagwagrmayar Musulunci... Read more

A cikin wata sanarwa da ya fitar a wannan Alhamis, kwamitin sulhu na MDD ya yi Allah wadai da harin... Read more

Jiragen yakin HKI sun kai hare-hare kan cibiyar gudanarwa na kungiyar Hamas dake birnin Doha na kasar Qatar dazo da... Read more

Kasashen larabawa da kungiyoyin kasa da kasa da wasu kasashen duniya sun yi tir da hare-haren da HKI ta kai... Read more

Shugaban kungiyar Hamas Khalil Al-Hayya da kuma wasu manya-manyan shuwagabannin kungiyar Hamas a Gaza, sun gana da ministan harkokin wajen... Read more

Kungiyar yan tawaye M23 wacce take iko da yanki mai yawa a gabacin Democradiyyar Kongo ta bada sanarwan cewa idan... Read more

Tattaunawa na baya-bayan nan tsakakin HKI da Hamas ya tashi ba tare da wani ci gaba ba a birnin Doha... Read more

Jami’an Kongo da masu shiga tsakani na M23 sun isa Qatar domin tattaunawa don cimma yarjejeniyar tsagaita wuta. Jami’an Kongo... Read more

Wani babban Jami’in kungiyar Hamas ya bayyana cewa kungiyarsa a shirye take ta saki yahudawan Sahyoniyya 34 a mataki na... Read more