Kasar Afrika ta kudu Ta Lallasa Tanzaniya  Da ci 2-1 A Rana Ta biyu Ta Gasar Cin Kofin Afirka Ta Mata

A ranar lahadi ce aka bude gasar  cin kofin Afirka ta mata karo na 14 a Morocco inda mai masaukin baki ta shiga gasar da kafar dama

A ranar lahadi ce aka bude gasar  cin kofin Afirka ta mata karo na 14 a Morocco inda mai masaukin baki ta shiga gasar da kafar dama bayan da ta doke tawagar Kenya da 4-0.

Tun a mintina na 30 da fara wasan  Morocco ta zura kwallo uku a ragar Kenya sai kuma a minti na 32 yar wasan kasar Ibtissam Jraidi ta zura kwallo ta biyu a wannan karawa.

Tun da fari Aljeriya da Senegal suka kara a filin wasa na Moulay Souleimani inda Aljeriya ta doke Senegal da ci 2-0.

A jiya litinin rana ta biyu da soma gasar akwai wasa Afirka ta Kudu ta sha kashi a hannun Tanzaniya da ci 2-1 a wasan da suka buga a filin wasa na Moulay Rachid sai kuma wasa na biyu inda kasar Cote d’Ivoire ta doke Burkina Faso da ci 4-1 a wasan da suka buga a filin wasa na Larbi Zaouli da ke Casablanca.

  A yau talata kuma najiriya za ta buda da Malawi sai kuma zanbiya ta kara da kasar masar.a gobe laraba kuma a kara tsakanin gana da cape verde sai kuma mali da kasar kamaru su kece raini

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted