Kakakin Ma’aikatar Harkokin Waje Yayin Magana Da Jakadan Iran A Caracas

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma’ila Baqaee ya zanta ta wayar tarho da jakadan kasar a birnin Caracas Ali Chegni wanda ya bayyana masa

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma’ila Baqaee ya zanta ta wayar tarho da jakadan kasar a birnin Caracas Ali Chegni wanda ya bayyana masa irin halin da ake ciki a kasar. Ya kuma bayyana masa yadda al-amura suke tafiya a kasar bayan hare-haren da Amurka ta kai kan kasar da kuma sace shugaban kasa da kuma matarsa.

Esma’ila baghaee ya kara jaddada matsayin JMI dangane da kasar Venezuelakan cewa kasashe mai cikekken yencin kanta, kuma iran na fatan mutanen kasar zasu ci gaba da kare diyaucin kasar da kuma yencinta daga dukkan kasace masu.

Sannan jakadan kasar Iran abirnin Caracvas ya bayyana cewa da shi da sauran jami’an ofishin jakadancin JMI a caracas suna cikin koshin lafiya haka yana da labarin sukkan Iraniyawa da suke kasar Venezuela suna cikin kotsin lafiya suna kuma tafiyar da ayyukan ba tare da wata matsalaba. Yace Iran a shirye take ta bada gudun mawar da zata iya bayarwa ga Iraniyawa ko kuma kasar ta Venezuela.

Share

5 1 vote
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments