Rahotanni daga kasar Guinea sun ce, ruwa kamar da bakin kwarya da aka yi a tsakar dare ya haddasa zaizayar kasa a yankin Dar Es Salama.
Wani shaidar ganin ido Robert Kamano Saa ya ce; Mutanen sun nufi wurin da lamarin ya faru domin ceto,said ai kasar yankin ta ci gaba da ruftawa.