Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 214

214-Assalamu alikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmi na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma ko kuma cikin wasu littafan. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ////…Madallah, Masu sauraro idan kuna tare […]
Al-Adu da ci gaban musulunci a tarihi 13

13-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na Al-adu da ci gaban addinin musulunci a tarihi, shi wanda yake kawo maku, irin ci gaban da musulmi suka samu a tsawon tarihin bayyanarsa. Wanda ni tahir amin nake kawo maku sau guda a ko wani mako. Da fatan masu […]
Evo Morales Ya Jinjinawa Iran A Matsayin Kyakkyawan Misali Na Kalubalantar Daular Danniya

Evo Morales Ya Jinjinawa Iran A Matsayin Kyakkyawan Misali Na Kalubalantar Daular Danniya
Isra’ila Ta Razana Da Shawarar Da Aka Gabatawa Iran Ta Shiga Yarjejeniyar Makka

Jaridar “Haaratz” ta Isra’ila ta nakalto shugabar cibiyar Nazari “Mitifim” Kisniya Sabtolva tana cewa; Idan har Iran ta shiga cikin wannan yarjejeniyar, to hakan zai samar da gagarumin sauyi.”
IRGC: Muna Da Kayan Aikin Hango Nesa Da Makiya Ba Su Sani Ba

Kakakin dakarun kare juyin musuluncin na Iran Hussain Muhibbi ya ce, Abinda Amurkan suke riyawa kambami ne na watsa labaru.”
Guinea: A Kalla Mutane 30 Sun rasa Rayuwarsu Sanadiyyar Zaizayar Kasa

Rahotanni daga kasar Guinea sun ce, ruwa kamar da bakin kwarya da aka yi a tsakar dare ya haddasa zaizayar kasa a yankin Dar Es Salama.