The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta harbo jirgin sama maras matuki ciki kirar "Hermes 450" na 'yan sahayoniyya a sararin samaniyar garin Taybeh A ci gaba da goyon bayan al'ummar
Wani ministan a gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila yayi kira ga fira ministan gwamnatin Isra'ila da ta mamaye arewacin Gaza ya zame mallakin yahudawan sahayoniyya Ministan kudin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila
Tawagar Amurka da ta isa birnin Beirut ta tattauna da mahukuntan kasar akan batun tsagaita wutar yaki. Jagoran tawagar ta Amurka Amos Hochstein ya bayyana cewa, tattaunawar da ya yi
Makarantan alkur’ani mai girma na kasar Iran da suke halartar gasar da ake yi a
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa; Kasar Iran ta bude kofa don
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai wani sabon hari kan birnin Beirut fadar mulkin
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta yi luguden makamai masu linzami kan
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da irin na yahudawan sahayoniyya a
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a
Rahotanni sun bayyana cewa, an zabi Abdirahman Mohamed Abdullahi, shugaban ‘yan adawar Somaliland a matsayin shugaban yankin Somaliya mai ballewa. Abdullahi - wanda aka fi sani da Cirro - na
Firaministan Iraki Mohammed Shi'a al-Sudani ya yi Allah-wadai da wasikar da Isra'ila ta aike wa kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na bukatar daukar matakin gaggawa kan kungiyoyin gwagwarmayar da
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun lalata asibitin Mohammed Yousef al-Najjar da ke Rafah a kudancin zirin Gaza, ta hanyar amfani da wasu motocin yaki
Kasar Siriya ta yi kira da a raba yankin Gabas ta Tsakiya da makamin nukiliya Wakilin dindindin na Siriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Qusay Al-Dahhak, ya jaddada cewa: Munanan
Sojojin Yemen sun kai wani gagarumin hari kan wani jirgin ruwa a tekun Bahar Maliya da ke da alaka da yahudawan sahayoniyya Rundunar sojin Yemen ta sanar da cewa: Sojojinta