The latest news and topic in this categories.
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari
Firaministan Iraki Mohammed Shi'a al-Sudani ya yi Allah-wadai da wasikar da Isra'ila ta aike wa
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun lalata asibitin Mohammed Yousef
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban