Shugaban hukumar makamashin Nukliya ta Duniya Rafael Grossi ya isa birnin Tehran a safiyar yau tare da tawagarsa, don halattan... Read more

Falasdinawa fiye da 20 ne suka yi shahada da suka hada da kananan yara a farmakin da sojojin yahudawan sahayoniyya... Read more

Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan kare hakkin bil’adama a yankin Falasdinu, Francesca Albanese, ta yi nuni da cewa,... Read more

Yansanda a kasar Amurka suna ci gaba da dirar mikiya kan daliban jami’o’ii a kasar wadanda suke goyon bayan  kasar... Read more

Jirgin yaki mallakin dakarun kare juyin juya halin muslunci a nan Iran wato IRGC ya shiga taken kudancin duniya kasa... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta sanar da cewa, mummunan martanin da mahukuntan Amurka suka mayar a kan zanga-zangar goyon... Read more

Kakakin ofishin kula da ayyukan jin kai na Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi game da hadarin da ke tattare... Read more

Turkiyya ta dakatar da fitar da dukkan kayayyaki da kuma shigar da su Isra’ila, a wani mataki na nuna fishi... Read more

Jagoran kungiyar Ansarullah, da aka fi sani da ta ‘yan Houthi a kasar Yemen, ya ce murkushe zanga-zangar lumana da... Read more

Jagoran Juyin Juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa zirin Gaza ne damuwar duniya ta... Read more

Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran (AEOI) ya ce a wani mataki na hadin gwiwa tsakanin Jamhuriyar Musulunci da Hukumar... Read more

A Amurka daruruwan jami’an yan sanda ne suka mamaye jami’ar Columbia da ke birnin New York, inda suka tarwatsa masu... Read more

Kasar Malaysia, ta bukaci kasashen Larabawa da na Musulmi da su tashi haikan domin ganin an yi wa Falasdinu Adalci... Read more

 A yayin gangamin daliban na jami’ar San’anti ta Iran sun kuma yi tir da kisan kiyashin da HKI take yi... Read more

Hukumar kare hakkin dan’adam ta MDD ta fitar da bayani a jiya Talata akan yadda jami’an tsaron Amurkan suke amfani... Read more

Limaman masallatai a kasar Amurka da kuma malaman addini fiye da 100 ne suka bayyana goyon bayansu ga daliban jami’o’ii... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa da dubun dubatan alummar kasar birtaniya suka cika manyan titunan birnin London a ranar ta 28... Read more

Tare da cewa jam’an tsaron kasar ta Amurka suna kama da kuma amfani da karfi akan daliban jami’oin Amurka, sai... Read more

Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Amurka da harshen larabci ta yi murabus saboda rashin amincewarsa da siyasar fadar... Read more

Kamfanin dillancin labarai na Irna ya nakalto cewa iyalan yahudawan da dakarun kungiyar gwagwarmaya suka yi garkuwa da su, sun... Read more