The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin Iraki ta yi Allah wadai da matakin da kafafen yada labarai na gwamnatin sahyoniyawan suke yi na cin mutuncin babban malamin addini na kasar Iraki. Kafafen yada labaran kasar
Bayan Lebanon da Gaza fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila zai fara kai hari kan kasashen Larabawa Jaridar Yedioth Ahronoth ta haramtacciyar kasar Isra'ila ta nakalto daga majiya mai tushe cewa:
Babban Sakatare Janar na Kungiyar gwagwarmaya ta Asaib Ahl al-Haq a Iraki, Sheikh Qais Khazali, ya bayyana cewa shahadar babban sakataren kungiyar Hizbullah, babban jigo Sayyed Hassan Nasrallah, "ba za
Wani bangare na ‘yan gwagwarmayar Iraki ya yi alkawarin bayar da dubban mayakansa domin mara
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi kira da a hada kai tsakanin al'ummar musulmi,
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian tare da tawagarsa sun isa lardin Basra da ke kudancin
A ranar farko ta ziyarar tasa, shugaban na Iran ya tattauna da takwaransa na Iraki
Pars Today – Jagoran juyin juya halin Musulunci, Imam Khamenei, a cikin sakonsa, ya godewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a
Rahotanni sun bayyana cewa, an zabi Abdirahman Mohamed Abdullahi, shugaban ‘yan adawar Somaliland a matsayin shugaban yankin Somaliya mai ballewa. Abdullahi - wanda aka fi sani da Cirro - na
Firaministan Iraki Mohammed Shi'a al-Sudani ya yi Allah-wadai da wasikar da Isra'ila ta aike wa kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na bukatar daukar matakin gaggawa kan kungiyoyin gwagwarmayar da
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun lalata asibitin Mohammed Yousef al-Najjar da ke Rafah a kudancin zirin Gaza, ta hanyar amfani da wasu motocin yaki
Kasar Siriya ta yi kira da a raba yankin Gabas ta Tsakiya da makamin nukiliya Wakilin dindindin na Siriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Qusay Al-Dahhak, ya jaddada cewa: Munanan
Sojojin Yemen sun kai wani gagarumin hari kan wani jirgin ruwa a tekun Bahar Maliya da ke da alaka da yahudawan sahayoniyya Rundunar sojin Yemen ta sanar da cewa: Sojojinta