The latest news and topic in this categories.
A ranar farko ta ziyarar tasa, shugaban na Iran ya tattauna da takwaransa na Iraki Abdul Latif, firaminista Mohammed Shi'a Al Sudani da shugaban majalisar koli ta shari'a Faiq Zidan
Pars Today – Jagoran juyin juya halin Musulunci, Imam Khamenei, a cikin sakonsa, ya godewa irin karramawar da masu Mawkib da al’ummar Iraki masu girma suka yi a yayin tattakin
Shugaban kasar Iran ya jaddada wajabcin aiwatar da yarjejeniyar tsaro tsakanin kasashen Iran da Iraki Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada wajabcin aiwatar da yarjejeniyoyin tsaro da aka kulla
Shugaban jami’ar Loristan a nan tsakiyar kasar Iran ya bayyana cewa taron 40 na Imam
Wani jami'in gwamnatin kasar Iraki ya bayyana cewa, idan gwamnatin HKI ta kuskura ta farwa
Dakaru masu gwagwarmaya da yan ta’adda a kasar Iraki sun bada sanarwan cilla makaman Drons
Dakarun kungiyoyin musulmi masu gwagwarmaya a kasar Iraki sun bayyana cewa sun cilla makamai masu
Sayyid Muqtada Sadr ya yi dirar mikiya kan Amurka dangane da yadda take goyon bayan
Majiyar sojojin kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa, wasu mutane dauke da makamai daga kasar Siriya sun yi kokarin shiga kasar inda suka zo wuraren bincike na sojojin kasar na
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci (IRGC) a nan Iran Janar Hussain Salami, ya bayyana cewa a halin yanzu babu wani sojan JMI a kasar Siriya. Kamfanin dillancin
Gwamnatin Kasar Iran ta musanta zargin kasashen Turai uku wato E3 na baya-bayan nan, sannan ta kara da cewa zata maida martanin da ya dace a wannan rigimar. Tashar talabijin
Gwamnatin HKI ta bada sanarwan cewa, a cikin sa'o'i 48 da suka gabata sojojinta sun wargaza mafi yawan karfin sojojin kasar siriya da makamansu, wanda ya kai kashi 70-80%. Tashar
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da kutsen da haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi a kasar Siriya Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da shigar sojojin
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya gabatar da jawabi a gaban Majalisar shawarar Musulunci ta kasar Kakakin kwamitin kula da tsaro da harkokin waje na