The latest news and topic in this categories.
Firaministan Iraki Mohammed Shi'a al-Sudani ya yi Allah-wadai da wasikar da Isra'ila ta aike wa kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na bukatar daukar matakin gaggawa kan kungiyoyin gwagwarmayar da
Dakarun Islama a Iraki sun ce sun kai wani sabon farmaki kan wasu sansanonin sojin Isra'ila a cikin yankunan Falasdinawa da suka mamaye. Kungiyar gamayyar kungiyoyin gwagwarmayar Iraki ta ce
Kungiyar gwagwarmaya ta kasar Iraki ta sanar da kai hari a jiya Talata akan manufofin HKI ta hanyar amfani da jirage marasa matuki. Sanarwar ta kuma ce, sun kai wadannan
Firaministan Iraki Mohammed Shi'a al-Sudani ya yi Allah-wadai da wasikar da Isra'ila ta aike wa
Dakarun Islama a Iraki sun ce sun kai wani sabon farmaki kan wasu sansanonin sojin
Kungiyar gwagwarmaya ta kasar Iraki ta sanar da kai hari a jiya Talata akan manufofin
'Yan gwagwarmayar kasar Iraki sun kai hare-hare kan birnin Haifa da tashar ruwansa da jiragen
Da safiyar yau Alhamis ‘yan gwgawarmaya daga Iraki sun harba jirage marasa matuki guda uku
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban