Tinubu Ya Kara Fadada Wuraren Yakin Neman Zabe

Shugaban tarayyar Najeriya, Bola Tinubu ya bada sanarwan kara fadada wuraren da zai je don yakin neman zabe a kasar, ya kuma fidda jihar Bauchi daga cikin jihohin da zai ziyarta don haka. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta nakalto majiyar kwamitin yakin neman zaben shugaban yana cewa a halin yanzu abinda yake gabansu shi […]

Iran A Athen Ta Musanta Zargin Ayyukan Ta’addanci

Ofishin jakadancin jumhuriyar Musulunci ta Iran a birnin Athen na kasar Girka ya bada sanarwan cewa zargin cewa Iran tana ayyukan ta’adanci a kasar ba gaskiya bane. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto majiyar Ofishin jakadancin na cewa, wannan zargin yakin farfaganta ne wanda haramtacciyar kasar Isra’ila take ci gaba da kan […]

Iran Tace Amurka Ta Fadi A Wannan Yakin

A dai dai lokacinda aka tambayi manya manyan jami’an tsaro a nan Jumhuriyar Musulunci ta Iran (JMI) dangane da halin da ake ciki a kasar da kuma yankin dangane da yakin da ake fafatwa da Amurka, sun bayyana cewa a abinda yake bayyane a fili shi ne Amurka ta kasa cimma mummunan manufofinta kan JMI, […]

Trump: Bana Bukatar Taimakon Rasha Da China

Shugaban kasar Amurka dan ta’adda ya fadawa tashar talabijan ta Foxnews kan cewa baya bukatar taimakon Beigin ko Mosco don kawo karshen yakin da yake fafatawa da Iran tun kimani mwatani 9 da suka gabata. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto shugaban yana fadar haka a hirarsa da Foxnews a jiya Laraba, […]

AIEA Zata Koma Iran Ne Kawai Bayan Yaki

Kasashen Iran Rasha da kuma China sun bada sanarwan hadin giwa wanda yak e nuna cewa jami’an hukumar makamashin Nukliya ta duniya wato IAEA ba zasu koma aikin bincike a kasar Iran ba sai an kawo karshen yakin da Amurka da HKI suka dorawa kasar, a kuma samar da lamunin cewa ba za’a sake fada […]