Jagora: Dole Ne A Mayar Da Martani Ga Kowace Barazana

Babban Kwamandan Sojojin Iran ya jaddada cewa: Dole ne a mayar da martani ga kowace barazana nan take ba tare da iyakance yanki ba Babban Kwamandan Sojojin Iran ya jaddada wajibcin shirin yaƙi, sabunta yankin da ake kai hari da kuma mayar da martani cikin sauri da inganci ga duk wata barazanar abokan gaba, ba […]
Jami’in Iran: Akwai Bukatar Kara Yawan Yuranium Da Ake Tacewa

Jami’in Iran ya bayyana cewa: Ya kamata a sanya ajandar ƙara yawan sinadarin Uranium da ake tacewa zuwa kashi 90%, kuma a yi Shirin tunkarar duk wani yanayi da faru Memba na Kwamitin Tsaron Kasa da Manufofin Waje na Majalisar Shawarar Musulunci (wato Majalisar Dokokin Iran) Ibrahim Reza’i ya yi kira da a karfafa karfin […]
Araqchi: Yanzu Babu Wata Tattaunawa Tsakanin Iran Da Amurka

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: A halin yanzu ba su da wani shirin yin wani taro da jami’an Amurka Ministan Harkokin Wajen ya sanar da cewa: An yi nazari sosai kuma an tattauna wata wasika daga Mataimakin Shugaban Amurka J.D. Vance a manyan tarurruka. A cewar Kamfanin Dillancin Labaran Mehr, Ministan Harkokin Wajen […]
Kudaden Da Amurka Ta Kashe A Yakar Iran Sun Kai Biliyan 47.1

Mujallar Wall Street journal ta bayyana cewa: Kudaden da Amurka ta kashe a yakin da ta yi da Iran sun kai dala biliyan 47.1 Jaridar Wall Street Journal ta ruwaito cewa: Kudin yakin da Amurka ta kashe kan Iran zai kai dala biliyan 47.1, ban da lalacewar sansanonin sojin kasashen yankin tekun Farisa da aka […]
Falasdinawa Biyu Sun Yi Shahada A Harin Da Isra’ila Ta Kai Gaza

Wasu Falasdinawa biyu sun yi shahada a wani hari da sojojin mamayar Isra’ila suka kai a Gaza, kuma gobara ta kashe jarirai biyu a Khan Younis Wani Balasdine ya yi shahada a safiyar yau Asabar sakamakon harin da sojojin mamayar Isra’ila suka kai kan sansanin ‘yan gudun hijira na Nuseirat da ke tsakiyar zirin Gaza, […]
Al-Adu Da Ci Gaban Addinin Musulunci A Tarihi (24)

24-Asslamau alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na al-adu da ci gaban addinin musulunci a tarihi, wanda ni Tahir Amin nake kawo mako sau guda a ko wane mako. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///…Madalla, masu sauraro idan kuna tare da mu a cikin […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 224

224-Asalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwashiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko kuma cikin wasu littafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu nay au. ////….Madala, masu sauraro idan kuna tare da […]
Aragchi : Jajayen Layuka Sun Wuce, A Maida Martani Ga Merz

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, daga yanzun kuma jajayen layi sun kare, idan Amurka da HKI sun sake farwa kasar Iran da yaki. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Aragchi yana fadar haka a shafinsa na X, a safiyar yau Asabar ya kuma kara da cewa, sojojin […]
Iran Ta Lalata Ginegine Har 274 A Sansanonin Sojojin Amurka 24

A maida martanin jojojin kasar Iran ga hare haren Amurka da HKI a kanta, a yakin Ramadan, sojojin kasar sun yi nasarar lalata ginegine dauke da makamai ko kayakin yaki har 274 a cikin sansanonin sojojin Amurka 24 a yanking abas ta tsakiya, wadanda wasu suka kiyasta cewa gyaransu zai kai dalar Amurka biliyon $15. […]
Yemen: Saudiya Tana Karya Don Rufe Shan Kayenta A Yemen

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Yemen ta bayyana cewa, gwamnatin kasar Saudia tana fakewa da karya don rufe shan kaye da take fuskanta a gaban sojojin kasar Yemen a kudancin kasar, da kuma cikin kasar saudia. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na JMI ya nakalto, ma’aikatar na cewa, gwamnatin kasar Saudia ta sha bada sanarwan cewa sojojin […]
Zirga Zirgan Jiragen Ruwa A Hurmuz Yayi Kasa Da Kashi 70%

Wani rahoto wanda kamfanin UKMTO mai kula da zirgazirgan jiragen ruwa a duniya mallakin gwamnatin kasar Burtania ya bada rahoton cewa, zirga zirgin jiragen ruwa a mashighar ruwa ta Hurmuz ya ragu da kimanin kasha 70% idan an kwatanta da kafin yaki. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ya nakalto rahoton UKMTO na mako […]
An kawo karshen Taron Rasha Da Kasashen Afrika Kan Tsaro

an kawo karshen kasar rasha da kasashen afrika kan tsaro da samar da abinci ga nahiyar afrika
Iran Yayi Tir Da Ikirarin UAE Da Kanada Kan Ikirarin Tsibirai A Iran

iran tayi tir da ikirarin da hadaddiyar daular larabwa da kanada suk yi game da mallakar tsibirin iran guda 3
Nijer Ta Sanya Hannu Kan Dokar Kirkirar Kamfanin Jiragen Kasa

shugaban kasar nijer ya sanya hannu kan barun kirkiro kamfanin sufurin jiragen kasa na kasar
Kungiyar Hamas Ta yi Tir Da Hare haren Da Isra’ila Ta Kai A Khalil

kungiyar Hamas ta yi tir da hare haren da isra’ila takai a khalil da kuma rushe rushe
Iran: Kasashen Turai Suna Biyan Farashin Yakin Amuka Kan Iran

babban sakatare majalisar tsaron kasa yace kasashen turai suna biyan farashi mai tsada sakamakon goyon bana taasar isra’ila