Mutanen Iraki Na Yin Tir Da hana Jiragen JMI Sauka A Kasar

Mutanen birnin Najaf da wasu birane a kasar Iraki suna shirin gudanar da gagarumar zanga zangar rashin amincewa da sanya tashoshin jiragen Iraki cikin haramcin da Amurka ta yi wa saukar jiragen fasinjuar JMI a duniya. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran mutanen kasar Iraki musamman mutanen birnin Najaf suna zargin gwamnatin Ali zaidan […]

Sojojin Amurka 8 Ne Suka Ji Rauni A Hare Haren Iran A Hurmuz

Sojojin Amurka kimani 8 ne suka  ji rauni a ci gaba da fafatawa da Amurka take yi da Iran a mashigar ruwa ta Hurmuz. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto NBC News na Amurka na fadar haka a ranar Lahadi jiya, ta kuma kara da cewa, wata majiya wacce bata son a […]

Iran A Shirye Take Ta Shiga Yaki Da Amurka Idan Ya Zama Dole

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa kasarsa a shirye take ta sake fadawa yaki da Amurka idan ta tilastawa kasar hakan, amma tare da bude kufar tattaunawa idan tana so. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto ministan yana fadar haka a lokacinda yake yin hira da tashar talabijan […]

Iran Da Burkina Faso Sun Tattauna Kan Aiki Tare A UNGA

Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya bayyana cewa bangarorin biyu sun tattauna kan dangantaka tsakanin kasashen biyu da kuma al-amura da suke faruwa a yammacin Asia. A tattaunawar Aragchi ya godewa kasar Burkina faso da halattar taron girmama Imam Sayyid Aliyul Khaminaei (q) shahida, wanda Amurka da HKI suka kashe a ranar 28 […]

Iran Ta Yi Tir Da Munanan Hare Haren Saudia Kan Yemen

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi tir da allawadai kan mummunan hare haren da jiragen yakin kasar Saudia suka kai kan wasu yankuna a kasar Yemen wadanda suka kai ga shahadar mutane fararen hula da yawa. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto gwamnatin kasar  Yemen na cewa a wadannan hare hare […]

Araqchi: Iran A Shirye Take Ta Bude Mashigar Ruwan Hormuz

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: A shirye suke su bude mashigar Hormuz idan Amurka ta amince zata dauki wasu matakai da aka gindaya mata Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa: Shawarar Iran ta kwanaki bakwai a bayyane take, yana mai cewa: “Sun shirya bude mashigar Hormuz, muddin Amurka ta dauki […]

Qalibaf: “Ko Dai Kasuwar Mai Ta Rude Ko Amurka Ta Yi Karya

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya bayyana cewa: Ko dai kasuwar mai ta yi wauta ko kuma Amurka ta yi ƙarya Shugaban Majalisar Shawarar  Musulunci ta Iran (wato Majalisar Dokokin kasar) Muhammad Baqir Qalibaf yana mayar da martani ga ikirarin da jami’an Amurka suka yi cewa: Mashigar Hormuz a bude take, ya rubuta cewa: “Ko dai […]

Gharib-abadi: Lokacin Tilastawa Da Barazana Ya Kare

Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Zamanin tilastawa ta hanyar barazana da takunkumi yana durkushewa Mataimakin Ministan Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran kan Harkokin Shari’a da Ƙasashen Waje Kazem Gharibabadi, ya rubuta cewa: “Ƙasashe masu zaman kansu suna ƙayyade dangantakarsu da Iran bisa ga muradun kansu da fa’idodinsu, ba bisa ga umarnin Ma’aikatar Harkokin […]

Taron Tunawa Da Shahadan Sayyid Hasan Nasrallah A Lebonon

Babban Sakataren Kungiyar Hizbullahi ya bayyana cewa: Tunawa da shahadar Sayyid Nasrallah da Sayyid Safi al-Din ya ba wa kungiyar juriya da kuma karfin gwiwa Babban Sakataren Kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im Qassem ya ce: “Suna taruwa a ranar cikan shekaru biyu da shahadar babban  Sakataren kungiyar na biyu (Allah ya kara masa rahama) tare da […]

Matsalolin Yan Gudun Hijira A Sudan Yana Kara Ta’azzara

Sansanin ‘yan gudun hijira na Kosti a Sudan ya rikide zuwa sansanin firgici da tsoro, iyaye mata ba su samun magunguna don kula da lafiyarsu Matsalar jin kai na ƙara ta’azzara a sansanin Qoz al-Salam da ke Kosti na Jihar White Nile a yankin Kudancin Sudan, inda dubban mutanen da suka rasa matsuguninsu daga jihohin […]