Pezeshkian: Ba Zasu Mika Wuya Ga Manufofin Makiya Ba

Shugaban Kasar Iran ya jaddada cewa: Iran ba za ta mika wuya ga karfi da matsin lamba ba Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta mika wuya ga karfi ko matsin lamba ba, yayin da take ci gaba da hulda da dukkan kasashen duniya bisa girmama juna. […]
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwaransa Na Ukraine

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da takwaransa na Ukraine a gefen taron Majalisar Dinkin Duniya Ministocin harkokin wajen kasar Iran da takwaransa na kasar Ukraine sun gana a gefen zaman Majalisar Dinkin Duniya karo na 81 a birnin New York kuma sun tattaunawa batutuwa da dama cikin da alakar da shafi kasashen biyu. […]
Rundunar IRGC Ta Dagula Shirye-Shiryen Amurka A Yankin

Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Sabbin dabarun da sojojin Iran suka yi sun canza yanayin da ake ciki a kasa Hukumar Leken Asiri ta Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) ta sanar a shafinta na sada zumunta cewa: Shirye-shiryen da dakarun Jamhuriyar Musulunci ta Iran suka yi sun […]
Yawan Falasdinawa Da Suka Yi Shahada A Gaza Sun Haura Zuwa 73,928

Adadin Falasdinawa da suka yi shahada a Gaza ya kai zuwa 73,928 baya ga ragargaza duk wani abu mai amfani Ma’aikatar Lafiya ta Falasdinu a Gaza ta sanar da cewa: Adadin Falasdinawa da suka yi shahada a Zirin Gaza tun bayan fara yakin Gaza a ranar 7 ga watan Oktoban shekara ta 2023, ya kai […]
Masar Ta Ce: Ba Zata Amince Da Koran Falasdinawa Daga Gaza Ba

Ministan Harkokin Wajen kasar Masar ya bayyana cewa: Tilastawa Falasdinawa su barin muhallinsu ya zama jan layi da ba su taba amincewa da shi ba Ministan Harkokin Wajen kasar Masar ya tabbatar da cewa: Tilasta wa Falasdinawa barin muhallinsu ta hanyar koransu daga ƙasarsu jan layi ne ga Masar, kuma Alkahira ba za ta taba […]