Hukumar Leken Asirin IRGC Ta Iran Ta Sanar Da Shirin Makiya Kan Iran

Sanarwar da Hukumar Leƙen Asiri ta Rundunar Kare Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran ta fitar game da shirin yaƙi mai mahimmanci da maƙiya suka daura kan Iran domin cimma manufansu ta mugunta Hukumar Leken Asiri ta Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran, ta fitar da sanarwar da ta yi daidai da taya […]
Jiragen Sama Marasa Matuka Suna Firgita Fararen Hula A Sudan

Jiragen sama marasa matuki suna kai hari kan fararen hula a Sudan, wanda hakan ke haifar da mummunan yanayi na jin kai Matsugunan ‘yan gudun hijira, ciki har da fararen hula da suka ji rauni sakamakon hare-haren jiragen sama marasa matuki, sun karu sakamakon kazamin fada da sojojin Sudan suka yi da Rundunar Kai Daukin […]