Qatar Ta Amincewa Kwararrun Iran Ganawa Da Matuka Jiragenta

Gwamnatin kasar Qatar ta amincewa wata tawaga ta kwararru daga kasar Iran su ziyarsa kasar don ganawa da matuka jiragen yakin kasar guda 3 wadanda aka kamasu su a cikin kwanakin yakin Ramadan na farkon wannan shekarar. Kamfanin dillancin Tasnim na kasar Iran ya majiyar gwamnatin kasar Iran na cewa, gwamnatin kasar Qatar ta amincewa […]

Qalibof: Tsaro Mai Cin Gashin Kai A Yankin Ne Kawai Zabi Ga Yankin

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran kuma shugaban tawagar tattaunawar kasar Mohammad Bakir Qalibof ya bayyana cewa, ya sami sakonni daga kasashe makobta da dama kan cewa suna bukatar sabon tsaron tsaro a yankin bayan da yakin da Amurka da HKI suka dorawa kasar Iran ta lalata tsaro da kuma tattalin arzikinsu a yankin. Kamfanin dillancin […]

Pezeshkiyan: Iran Ta Sabawa Tsammanin Makiya, Bata Zama Venezuela Ba

Shuigaban kasar Iran Dr Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa Iran ta bawa duniya mamaki a lokacinda suka nuna karfi da jajircewa kan yakin da Amurka ta dorawa kasar ta tattalin arzki tsaro da kuma mamaya da karfi. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto shugaban yana fadar haka a yau a lokacinda ya […]

Iran: Zamu Sami Nasara Kan Takunkuman Ta’addanci Na Amurka A Kammu

Mataimakin ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa kasar Iran zata sami nasara a kan takunkuman ta’addanci wanda Amurka ta dorawa kasar a baya bayan nan. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Saeed Khadibzadeh shugaban cibiyar koyon siyasar kasa da kasa na ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana haka ne a […]