Pezeshkian: Iran Ba Zata Taba Daga Kafa Wa Azzalumi Ba

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Ba za su durƙusa a gaban duk wani mai zalunci ba Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya jaddada cewa: Iran ba za ta taba mika wuya ga duk wani mai kai harin wuce gona da iri ba, yana mai cewa, “Za su tsaya tsayin daka a kan azzalumai har […]
Araqchi: Takunkumin Amurka Ba Su Yin Tasiri Kan Iran Ba

Ministan Harkokin Wajen Iran ya mayar da martani ga ikirarin Amurka game da kakaba takunkumin tattalin arziki mafi muni a tarihi kan Iran Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi, wanda ke mayar da martani ga ikirarin Amurka na yakin kakaba takunkumi mafi barna a tarihi, ya yi ikirarin cewa wannan yanayi mai maimaitawa zai gaza. […]
Baqa’i Ya Yi Tofin Allah Tsine Da Takunkumin Amurka Kan Iran

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Yaƙin tattalin arziki na Amurka akan Iran ya zama keta haƙƙin mallakar dukkan ƙasashe Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Ismail Baqa’i ya tabbatar da cewa: Sanarwar sabbin takunkumin tattalin arziki na Amurka kan Iran ya wuce ci gaba da yakin tattalin arziki ba bisa ka’ida ba kan wata […]
Qalibaf: Kasashen Yankin Sun Yi Watsi Da Shirin Amurka

Shugaban Majalisar Dokokin kasar Iran ya yi magana game da ƙasashen yankin da suka yi watsi da kalaman Trump na ƙiyayya Shugaban Majalisar Dokokin Iran kuma shugaban tawagar tattaunawa ta Iran, Muhammad Baqir Qalibaf ya jaddada cewa: Iran ta sami sakonni da dama daga kasashen makwabta game da kafa sabbin tsare-tsare na tsaro da hadin […]
‘Yan Gudun Hijira Suna Fuskantar Matsalar Abinci A Sudan

Fadar mulkin Sudan, Khartoum ba ta da wuraren kula da marasa lafiya, kuma yunwa tana lashe rayukan mutanen da suka rasa matsugunansu Duk gidajen girki na taimakon masu fama da yunwa da ke aiki a yankin Kudancin Belt na babban birnin Sudan, Khartoum, sun dakatar da ayyukansu gaba ɗaya, wanda ya haifar da mummunan rikicin […]
Wata Mai Shari’a A Amurka Ta Yi Watsi Da Matakin Donald Trump Na Hana ‘Yan Kasashe 75 Shiga Kasar

Wata Mai Shari’a A Amurka Ta Yi Watsi Da Hukuncin Donald Trump Na Hana ‘Yan Kasashe 75 Shiga Kasar
An Kaddamar Da Jawabi A Ranar Duniya Ta Girmama Wadanda ‘Yan Ta’adda Su Ka Kashe

Daga cikin jawaban da aka gabatar an yi kira da a mayar da hankali wajen bayani akan fuskokin ‘yan adamtaka da hakkin dan’ada da sakon da hakan yake tattare da hakan ga al’ummu mabanbanta.
Jami’an ‘Yan Sandan Afirka Ta Kudu sun Kama Manyan Dillalan Muggan Kwayoyi Biyar

Jami’an ‘yan sanda kasar Afirka ta kudu kama wasu mutane 5 wadanda ake zargin da cewa suna tafiyar da kasuwancin muggan kwayoyin da kudinsu sun kai Dala miliyan 37.
Hukumar Wasanni Ta Najeriya Ta Bai wa Jagororin NFF Sa’o’i 24

an bukaci jagororin hukumar NFF da su ajiye aiki ciki saoi 24 saboda gazawa
Hizbullah Ta Bayyana Amurka A Matsayin Shugabar Yan Ta’adda

hizbullah ta yi watsi da matakin da kasar amurka ta dauka na kakaba mata takunkumi
Hamas: Kisan Gilla Ba Zai Karya Zukatan Yan Gwagwarmaya Ba

kisan gilla kamu da kullewa ba zai iya raunana zukatan yan gwagwarmaya ba
IRGC: Makiya Ba Zasu Taba Dena Nuna Bakar Adawa Ga Iran Ba

iran za ta ci gaba da kasancewa cikin shiri ko ta kwana domin kare kanta da yancinta
Iran Ta yi wasti Da Sabon Takunkumin Da Amurka Ta Kakaba Mata

takunkumin karya tattalin arziki da amurka ta kakabawa iran , ta yi tir da shi