Araqchi: Iran Ta Yi Nasara Kan Runduna Mafi Girma A Duniya

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Sojojin Iran sun yi nasara a kan rundunar soja mafi girma a duniya Ministan Harkokin Wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya jaddada cewa: Dakarun sojin Iran sun sadaukar da rayukansu a yakin da aka yi kwanan nan tare da samun nasara kan abin da ya bayyana a matsayin […]
Iran Ta Mayar Da Martani Ga Sakataren Baitulmalin Amurka

Kakain Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta mayar da martani kan kalaman Sakataren Baitulmalin Amurka game da takunkumai Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya mayar da martani kan kalaman da Sakataren Baitulmalin Amurka ya yi kwanan nan game da takunkumai da kuma killace tattalin arzikin Iran. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Isma’il Baqa’i, ya wallafa a […]
Baqa’i: Amurka Abokiyar Zaluncin ‘Yan Sahayoniyya Ne

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Amurka abokiyar tarayya ce a dukkan laifukan da gwamnatin ‘yan sahayoniyya ke aikatawa a Lebanon, Falasdinu da kuma yankin baki daya Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya yi Allah wadai da mummunan hare-haren da ‘yan sahayoniyya suka kaddamar a ‘yan kwanakin nan kan yankunan kudancin […]
Iran Ta Toshe Mashigar Ruwan Hormuz Ga Amurka Da Isra’ila

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta haramta wucewar kayayyakin Amurka da na ‘yan sahayoniyya ta mashigar ruwar Hormuz Kakakin kwamitin harkokin cikin gida da na kananan hukumomi na Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya tabbatar da cewa, a yayin taron da suka gudanar a yau, kwamitin ya amince da haramta wucewar kayayyaki da na’urori mallakar Amurka, […]
‘Yan Gudun Hijira A Sudan Suna Ci Gaba Da Fuskantar Wahalhalu

Mutanen da suka rasa muhallansu daga Kordofan sun isa Omdurman: Sun tsere daga yaki zuwa sabbin wahalhalu Wani sabon rukuni na mutanen da suka rasa muhallansu—wadanda yawansu ya kai kimanin 1,700, kuma mafi yawansu mata da yara ne—sun isa rukunin gidaje na Al-Safwa da ke yankin Omdurman na yamma mai nisa. Sun fito ne daga […]
Kwace Hurmuz Da Karfi Zai Dau Lokici, Ya Halaka Sojojin Amurka

Tashar talabijan ta ‘nbc news’ ta Amurka ta bada labarin cewa manya manyan Jami’an sojojin kasar sun bawa shugaba Trump shawara dangane da mashigar ruwa ta Hurmuz, inda suka bayyana cewa zai dauki lokaci za’a kuma zubar da jinin Amurkawa mai yawa sannan babu tabbas na samun nasara. Tashar talabijan ta Almayadeen ta kasar Lebanon […]
Hare Haren Yahudawa A Yankin Yamma Da Kogin Jordan Ya Karu

Yahudawan sahyoniyya wadanda suke kaiwa Falasdinawa hare hare a yankin yamma da kogin Jordan sun kara yawan hare harensu da kasha 63% a rabin farko na wannan shekara ta 2026. Kamfanin dillancin labaran KAN ya bayyana haka a jiya Litinin ya kuma kara da cewa, ya sami wannan labarin ne da cibiyoyin tsaro na HKI […]
Aragchi Ya Tattauna Da Tokwaransa Na Pakistan Kan Yankin

Ministan harkokin waje na kasar Iran Abbas Aragchi ya tattauna ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Pakistan Mohammad Ishaq Dar dangane da yarjeniyar da kasarsa ta cimma da kasar Omman kan mashigar ruwa ta Hurmuz. Kamfanin dillancin labaran Mehr News na kasar Iran ta bayyana cewa a na shi bangaren Dr ya yiwa Aragchi […]
Iran Ta Yi Allawadai Da Ta’asan HKI A Kudancin Lebanon

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tir da HKI dangane da hare haren da ta kai a baya bayan nan zuwa kudancin kasar Lebanin, inda suka kashe mutanen yankin da dama suka kuma jikata wasu. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Esma’il baghaei yana fadar haka a safiyar yau Talata […]
Siriya Ta Ce Tawagar IAEA Zata Ziyarci Kasar

Hukumar makamashin Nukliya na kasar Siriya ta bada sanarwan cewa wata tawagar IAEA zata ziyarci kasar nan gaba kadan saboda bayyana wata sanarwa mai muhimmanci dangane da cibiyar makamashin nukliya na kasar da ke Calandistine. Shafin labarai na yanar gizo, Axios ya bada labarin haka a ranar litinin, ya kuma kara da cewa tawagar zata […]
Jagoran Juyin Musulunci Ya Nada Sabbin Kwamandoji Soji Guda 6 A Iran

jagoran juyin musulunci na Iran ya sanar da sunayen sabbin kwamadojin sojin kasar da aka nada
Ƴan Najeriya Sun Bukaci A Sauya Shugabannin NFF

da dukkan alamu dai yan nageriya sun fara gajiya da rashin nasara da kungiyar Supert eagles take samu
Iraki Ta Sanar Da Cimma Yarjejeniyar Fitar Da mai Ta Kasashe 2

iraqi za ta rika fitar da manta ta hanyar kasashen turkiya da siriya bisa yarjejeniya da suka cimma
MDD:Isra’ila Na Ci Gaba Da Yin Kisan Kare Dangi A Gaza

halin da alummar gaza ke ciki ya yi muni sosai saboda ci ga da kai hari da isra’ila ke yi
Chuck Schumer Yayi Tir Da Harin Da Trump Ya Kai Wa Iran

yakin da shugaban Amurka ya kaddamar kan kasar iran ya sabama doka