IRGC: Daukar Fansar Isma’ila Haniyyah Yana Nan Tafe

Isma'ila Haniyyah

Dakarun kare juyin musuluncin na Iran sun ce “Daukaka da izza gwagwarmayar fada da ‘yan sahayoniya wani abu ne da ba za a taba dankwafe ta ba, kuma al’ummar falasdinu ce za ta sami nasara ta karshe akan ‘yan sahayoniya.”

Trump Ya Janye Batun Kaddamar Da Hari Kan Muhimman Wurare A  Kasar Iran

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ya soke  hare haren da ya dauki aniyar kai wa a kasar iran, bayan da kasashen yankin suka bukaci yayi haka saboda yiyuwar cimma wata yarjejeniyar tsakani, da kuma barazanar da Tehran tayi na cewa idan aka kai mata hari to zata mayar martani mai tsakanin da […]