J.D Vance Ya Zargi Isra’ila Da Kokarin Sarrafa Siyasar Kasarsa

Mataimakin Shugaban Amurka Ya Ce A Shirye Suke Domin Tattaunawa Da Iran

Maitamakin shugaban kasar ta Amurka J.D Vance ya bayyana haka ne a hirar da Joe Rogan ya yi da shi, wacce aka watsa a shirinsa na “Podcast” ya kuma ce; Da akwai alaka a tsakanin Jaffery Estein da kuma kungiyar leken asirin “Isra’ila”. Bugu da kari Vance ya ce, Isra’ila ta bayar da kudade domin […]

Yemen : Amurka Da Isra’ila Ne Tushen Duk Wata Fitina

husi

 Shugaban Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sheikh Abdulmalik al-Husy ya bayyana cewa; Amurka da Da “yan mamaya ‘yan sahayoniya ne tushen duk wani sharri da rashin tsaro a duniya. Sayyid Abdulmalik wanda ya gabatar da jawabi dazu da marece, ya ce Amurka da ‘yan sahayoniyar sun tabbatarwa da duniya cewa su ne barazana ga tsaro […]

Iran Za Ta Mayar Da Martani Mai Tsanani ga Amurka

Mai Magana da yawun cibiyar rundunonin sojan Iran Ibrahim Zul-Fiqar ya gargadi Amurka da cewa, idan ku ka kawo wa muhimman cibiyoyinmu hari, to za mu kai hari akan cibiyin da su ka saura a cikin wannan yankin. Zul-Fiqar ya kuma ce; Amurka mai danyen laifi tana ci gaba da nuna girman kai da kokarin […]

Iran : Za Mu Dankwafe Duk Wani Tsoma Bakin Amurka A Yankin

Mai Magana da yawun sojan jamhuriyar musulunci ta Iran Muhammad Ikrami Niya, ya fada a yau Alhamis cewa; Manufar Iran da babu tantama akanta shi ne shimfida ikonta akan mashigar Hurmuz, kuma za mu gwgawarmaya akan hakan har zuwa karshe. Haka nan kuma ya kara da cewa; Amurkawa suna tsammanin cewa za su iya shimfida […]

An Bude Taron Afrika Kan Matsalar Ruwa

A Yau ne bude babban taron Afrika kan matsalolin ruwan sha da kasashen yankunan ke fama da shi a kasar Chadi, taron da yana zuwa ne a dai-dai lokacin da Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce akalla mutanen Afrika miliyan 400 ne basu da ruwan sha. Ƙididdiga ta nuna cewa akwai ƴan Afrika sama da […]

Saudiya Ta Bukaci A Shiga Tsakaninta Da Yamen

Rahotanni sun bayyana cewa kasar Saudiya ta bukaci a shiga tsakaninta da gwamnatin kasar Yamen dake da hedkwata a birnin sana’a a daidai lokacin da wani sabon rikici ke neman barkewa tsakanin bangarorin guda biyu Kamar yadda Jaridar larabci ta Al-akhabar ta kasar labanon ta tsaigumta gwamnatin saudiya ta dauki matakin neman bangaren kasa da […]

Yamen Ta yi Tir Da Birtaniya Kan Haramta IRGC

Rahotanni sun bayyana cewa kasar yamen ta tir da matakin da gwamnatin birtaniya take son dauka na sanya dakarun kare juyin musulunci na iran IRGC a cikin jerin kungiyoyin da ta kira da yan ta’adda, kuma ta jinjinawa manyan dakarun sojin game da kokarin da suke yi na kare kasar iran Ministan harkokin wajen kasar […]

Iran Za Ta Hari Duk Muhimman Wurare A Yankin

Hedkwatar soji  ta khatamul ambiya ta fitar da sanarwa mai karfi  bayan da shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar fadada hare-hare kan iran a makon mai zuwa, inda zai hari kan muhimman wurare  a kasar da suka shafi cibiyoyin wutar lantarki da kuma gadoji da mutane ke amfani da su Kakakin dakarun sojin kasar iran […]

Baqaei : Iran Ta fi fifita Tsaron ta kan Tattaunawa

Kakakkin ma’aikatar harkokin wajen kasar iran Isma’il baqa’I ya bayyana cewa iran ba ta da wani shiri na komawa teburin tattaunawa da kasar Amurka madama tana ci gaba da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma tsakanin kasashen biyu a watan da ya gabata. Isma’ila baqa’I ya fadi a jiya laraba cewa iran […]

Iran: IRGC ta Hari Sansanonin Amurka A Yammacin Asia

Dakarun kare juyin juya halin musulunci na kasar Iran sun kai hare haren maida martani kan sansanonin sojojin Amurka da dama a yankin karkashin farmaki wanda aka sanya masa suna “Nasr 2”, wanda da suka hada da Kuwait, Bahrai da kuma Jordan. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto rundunar tana fadar haka […]

Sojan Iran 7 Sun Yi Shahada A harin Amurka

Majiyar sojojin Iran ta tabbatar da shahadar sojojin 7 a wasu hare haren da jiragen yakin Amurka suka kai kan barikin sojoji na Bampur a lardin Sistan Baluchistan na kudancin kasar a daren jiya. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto majiyar sojojin JMI na bada sanarwan shahadar sojojinta har guda 7 a […]

Iran Ta Kaddamar Da Shirin Cilla Taurarin Dan Adam

Shugaban hukumar ayyukan sararin samaniya na kasar Iran ya gabatar da matakai uku na cilla taurarin yan adam zuwa sararin samniya wadanda suke kaiwa tazarar kolimita 36,000 daga doron kasa, wadanda kuma za’a yi amfani da su a cikin al-amura da dama wadanda suka hada da sadarwa da kuma wasu al-amura. Kamfanin dillancin labaran Tasnim […]

Iran Ta Kira Jakadan Burtaniya A Tehran Dangane Da IRGC

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran a nan Tehran ta kira jakadan kasar Burtania a nan Tehran zuwa ma’aikatar don gabatar da korafinta kan yanda gwamnatin kasar Burtania ta zayyana dakarun kare juyin juya halin musuluncin kasar Iran wato IRGC a matsayin kungiyar yan ta’adda tare da gabatar da hujjoji na karya. Kamfanin dillancin labaran IRNA […]