IRGC Ta Kai Hari Kan Sansanonin Amurka A Yankin

Rundunar Kare Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta sanar da kai sabbin hare-haren ramuwar gayya kan sansanonin sojojin Amurka Dake Kasashen Kuwait, Bahrain, da Jordan, bayan sabbin hare-haren da Amurka ta kai a wasu yankunan Iran. A cikin sanarwar, IRGC ta yi Allah wadai da Amurka kan kai hari kan “sansanonin bakin teku […]

Iran : Jagora ya gode wa jama’a kan halartar tarurukan jana’iza  

Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatollah Seyyed Mojtaba Khamenei, ya gode wa al’ummar Iran da Iraki saboda gagarumar rawar da suka taka a jana’iza da kuma tarurukan ban kwana ga Shahid Ayatollah Seyyed Ali Khamenei. Ayatollah Seyyed Mojtaba Khamenei, babban dan jagoran, ya isar da wannan sakon ne a ranar Talata yayin wani bikin tunawa […]

Rasha : Kasashen Yamma na cikas ga alaka tsakaninmu da Afirka

Ministan Harkokin Wajen Rasha Sergey Lavrov ya yi Allah wadai da yunkurin kasashen yamma na kawo cikas ga hadin gwiwa tsakanin Moscow da kasashen Afirka. Mista Lavrov, ya bayyana hakan ne yayin wata ganawa da takwaransa na Chadi Abdoulaye Sabre Fadoul a birrin Moscow, wanda ya ziyarci Rasha da nufin karfafa dangantakar kasashen biyu.   […]

Iran Ta Yi Tir Da Birtaniya Kan Ayyana IRGC a Matsayin Barazana

Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta yi Allah wadai da matakin da gwamnatin Birtaniya ta dauka na ayyana Rundunar Kare Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) a matsayin “barazana a karkashin Dokar Tsaron Kasa ta Burtaniya,” tana mai kiran matakin “mara adalci da rashin da’a” wanda kuma ya saba wa dokokin kasa da kasa. A cikin wata […]

Amurka ta sake toshe tashoshin jiragen ruwa na Iran

Rundinar Amurka ta CENTCOM ta ce sojojin Amurka sun sake toshe tashoshin jiragen ruwa na Iran da hana jiragen ruwanta zurga zurga, duk da gargadin da Jamhuriyar Musulunci ta yi cewa Washington ba za ta iya sake bude mashigin Hormuz da karfi ba, wanda Tehran ta rufe saboda keta dokokin Amurka. CENTCOM ta ce a […]