Yan Wasan Kwallon Futsal Na Iran Sun Zama Zakara A Asia

Kungiyar kwallon kafa ta ‘Futsal’ ta kasar Iran ta zama zakara, kuma ta dauki kofin gasar Futsal ta kasashen Asia a wasa ta karshe wacce aka gudanar a birnin Jakarta na kasar Indonasia a jiya Asabar. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa kungiyar karkashin mai hurar da su Hossein Tayebi  sunsake […]

Ma’aikatan Tashoshin Jiragen Ruwa A Turai Sun Nuna Damuwarsu Da Kwararar Makamai Zuwa HKI

Daruruwan lebirori ma’aikata a tashishin jiragen ruwa a wasu kasashen turai sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da kwararar makamai daga kasashen zuwa HKI don kashe Falasdinawa. Kafafen yana labarai na kasar Italia sun bayyana cewa daruruwan lebirori ma’aikata a tashar jiragen ruwa na Civita Vecchia mai tararar kilomita 60 daga birnin Roma babban […]

Majalisar Zaman Lafiya Ta Trump Da Kalubalen Nahiyar Afirka

An shiga wani zango a fagen siyasar kasa da kasa,wanda nahiyar Afirka ta sami kanta a gaban wani yanayi mai wuya da kalubale da zai sa ta tsaya da kafafunta ta kare ‘yancinta, ko kuma akasin hakan. Za a iya cewa nahiyar ta Afirka ce mafi rauni wajen fuskantar sauye-sauyen da suke faruwa a fagen […]

Araqchi: Tattaunawar Muscat Diflomasiyya Ce Ba Batun Mika Kai Ba

Ministan harkokin wajen Iran ya jaddada cewa; Tattaunawar Muscat Diflomasiyya ce ba tare da sassauci ba Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya bayyana yanayin tattaunawar da ta gudanar a birnin Muscat na kasar Oman da cewa; Ta yi kyau kuma an cimma matsaya kan ci gaba da tattaunawar. Ministan harkokin wajen Oman Badr Al-Busaidi […]

Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Jakadun Rasha Da China

Jakadun kasashen Rasha da China sun gana da mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan shari’a da harkokin kasashen waje bayan tattaunawar Muscat Kwana guda bayan tattaunawar makamashin nukiliya a Muscat, jakadun kasashen Rasha da China a Iran sun gana da mataimakin ministan harkokin waje na Iran kan harkokin shari’a, Kazem Gharibabadi, kuma sun yi musayar […]

Kasar Amurka Ta Jaddada Aniyarta Ta Warware Rikicin Kasar Sudan

Amurka ta tabbatar da ci gaba da kokarin cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Sudan Mosaad Boulos, mai ba da shawara ga shugaban Amurka kan harkokin Larabawa da Afirka, ya tabbatar da cewa: Amurka za ta ci gaba da kokarinta na ganin an cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Sudan. Wannan ya faru ne a lokacin taron […]

Ana Allah wadai da Faransa kan zargin makirci wa shugabannin Afrika   

bangarorin siyasa da kungiyoyi a kasashen Nijar, Burkina Faso na mayar da martani ga zargin da ake yi wa Faransa na makarkashiya wa shugabannin Afirka. Masana na cewa lamarin bai zo da mamaki ba, duba da yadda faransa ke rasa tasirinta a yankin da kuma taskun-tsakar dake tsakanin kasar da shugaban faransa Emmanuel Macron. Hukumomin […]

Iran da Qatar sun yi musayar ra’ayoyi kan dangantakar kasashen biyu

Ministan Harkokin Wajen Iran Sayyed Abbas Araghchi ya gana da takwaransa na Qatar, Sheikh Mohammed bin Abdulrahman bin Jassim Al Thani, jiya Asabar. Araghchi, wanda ya isa Doha da yammacin jiya don halartar taron Al Jazeera na 2026, bayan wani zagaye na tattaunawa tsakanin Iran da Amurka a Oman, ya gana da Ministan Harkokin Wajen […]

Shugaban Somaliya ya yi tir da Isra’ila kan amincewa da yankin Somaliland

Shugaban kasar Somaliya ya yi Allah wadai da gwamnatin Isra’ila kan amincewa da yankin Somaliland a matsayin kasa mai cin gashin kan ta. A yayin taron Doha, shugaban Somaliya Hassan Sheikh Mohamud ya yi magana kan halin da ake ciki a Gaza, yayin da kuma ya soki amincewa da ‘yancin kai na yankin ‘yan awaren […]