An gudanar da gagarumar zanga-zangar kin jinin Amurka a Greenland

A Danmark an gudanar da wata gagarumar zanga zangar kin jinin Amurka game da shirinta na mamaye yankin Greenland. Masu zanga-zanga sun hau kan tituna a Greenland da Denmark domin nuna adawa ga shirin Trump da barazanar da yake yi na kwace tsibirin. Wata kungiya ta Greenlanders a Denmark, mai suna Uagut, ta bayyana a […]
Bangarori sun goyi bayan Jagoran Iran a makircin da kasashen waje suka shirya

Fiye da fitattun malaman Musulunci 100 daga ko’ina cikin duniya sun bayyana goyon bayansu ga Iran da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na kasar a rikicin da ya girgiza kasar, wanda kasashen waje suka shirya. Wadannan malamai, masana shari’a, da masana sun yaba wa jagorancin Ayatollah Seyyed Ali Khamenei da jajircewarsa a gaban makiya da […]
Iran: An kama makamai 60,000 a wani samame cibiyar ‘yan ta’adda mai alaka da Mossad

Jami’an tsaron Iran sun sanar da gano tarin makamai 60,000 da aka yi niyyar kai hare-haren ta’addanci dasu a Tehran An gano tarin makamman ne a wani samame a wata cibiyar kungiyar ‘yan ta’adda da Mossad ta horar wanda akayi niyyar amfani dasu a tashin hankalin kwanan nan don kai hare-hare masu muni yayin da […]
Mali ta dakatar da mujallar Faransa Jeune Afrique kan ”tayar da zaune tsaye”

Hukumomi a Mali sun sanar da dakatar da mujallar Jeune Afrique a duk fadin ƙasar, saboda yada “zarge-zarge na karya da na tayar da zaune tsaye” a kasar. Matakin ya shafi rarrabawa, da kuma saida mujallar a duk fadin kasar. Hukumomin sun zargi mujallar da yada labaren karya dakan iya tada zaune tsaye da suka […]
Uganda: An Sake Zaben Shugaba Yoweri Museveni

Hukumar Zabe a Uganda ta sanar da Yoweri Museveni a matsayin wanda ya sake lashe zaben shugaban kasar da kashi 71.65% na kuri’un da aka kada yayin da babban abokin hamayyarsa Bobi Wine ya samu kashi 24.72% bayan zaben na ranar 15 ga Janairu. Roger Museveni, shugaban ƙasar Uganda tun daga shekarar 1986, ya lashe […]
Jagora: Muna Daukar Shugaban Kasar Amurka Mai Laifi

Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Sayyid Ali Khmanei ya bayyana cewa; A wurinmu shugaban kasar Amurka mutum ne mai laifi. Jagoran juyin musulunci wanda ya gabatar da jawabi a ranar “Aiko Manzon Allah” da ita ce 27 ga watan Rajab, ya bayyana cewa; Al’ummar Iran suna daukar shugaban kasar Amurka a matsayin mutum […]
Rasha: Duniya Ba Za Ta Lamunta Da Yi Wa Kasashe Barazana Ba

Shugaban majalisar dokokin kasar Rasha “Duma” ya yi suka da kakkausar murya akan yadda wasu kasashen suka mayar da yi wa sauran kasashen duniya barazana aikin dake gabansu. Shugaban majalisar ta Duma ya ce; A cikin wannan duniyar wacce kasashe da dama suke da tasiri, ba zai zama karbabben lamari ba, a rika nunawa sauran […]
Haramtacciyar Kasar Isra’ila Tana Fadada Yankunan Da Take Mamayewa A Cikin Zirin Gaza

Da safiyar yau Asabar sojojin mamayar Haramtacciyar Kasar Isra’ila sun ci gaba da fadada wuraren suke kai wa hare-hare a zirin Gaza. Rahotannin da suke fitowa daga Gaza, suna nuni da cewa sojojin mamayar sun kai jerin hare-hare a gabashin birnin Gaza, da kuma a gabashin Deir-Balah, haka nan kuma a sansanin ‘yan hijira na […]
Uganda: Shugaba Museveni Yana Kan Gaba A Zaben Shugaban Kasa

‘Yan Sandan kasar Uganda sun yi arangama da masu Zanga-zanga da suke nuna kin amicewa da sakamakon farko na zabe da hukumar zaben kasar ta sanar,wanda ya nuna cewa shugaba mai ci Yoweri Musaveni ne akan gaba. Har ila yau ‘yan sandan sun yi kokrain kashe wutar da masu Zanga-zangar su ka kunna a kan […]
Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Bukaci G7 Ta Bar Yin Shishigi Cikin Al-Amuran Cikin Kasar Iran

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi tir da kasashen kungiyar G7 saboda shishigin da suke yi a cikin harkokin cikin gida na kasar. Kamfanin dillancin labaran IRNa na kasar Iran ya nakalto bayanin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran na cewa, wadan nan kasashe karkashin tasirin Amurka sun fito suna maganar abinda suka kira kare […]
HKI Ta Kashe Mutane 2 A Kudancin Kasar Lebanon A jiya Jumma’a

Majiyar sojojin kasar Lebanon ta bata labarin cewa jiragen yakin HKI sun kai hare-hare kan wasu wurare a kudancin kasar Lebanon inda suka yi sanadiyyar mutuwar mutum guda a jiya Jumma’a da kuma wani mutum guda a ranar Alhamis. Tashar talabijan ta Al-Manar ta tabbatar da wadan nan hare-hare da kuma asarar rayuka da aka […]
Amurka Ta Kara Kakabawa Kungiyar Ansarullah Ta Yemen Takunkuman Tattalin Arziki

Gwamnatin shugaban Donal Trump ta kara kakabawa kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen takunkuman tattalin arziki wadanda suka hada da man fetur, da dangoginsa, makamai da kuma duk abubuwan da ake iya samar da makamai da su. Shafin labarai na yanar Gizo ‘Arabmews’ na kasar Saudiya ya bayyana cewa takunkuman sun hada da mutane 21 da […]
Shugaban Amurka Ya Bukaci Shiga Tsakanin Masar Da Habasha Dangane Da Rikicin Kogin Nilu

Shugaban kasar Amurka Donal trump ya gabatar datayin shiga tsakanin Masar da Habasha dangane da rikicn kwarar ruwan kogin Nilu daga kasar Habasha zuwa masar bayan gida madatsar ruwa ta rinaisance. Shafin labarai na yanar gizo ArabNews ya bayyana cewa, shugaban yana son ya kawo karshen rikici da kumasabani tsakanin kasashen biyu kwata-kwata. Trump ya […]