Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Ta Rinjayi Turai Kan Sanyawa Iran Takunkumi

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Amurka ta kawo cikas ga yarjejeniya tsakanin Iran da Turai game da batun yin watsi da dawo da takunkumi kan Iran Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa: An cimma yarjejeniya da kasashen turai dangane da yadda za’a yi watsi da batun sake dawo da takunkumi kan Iran, […]

Majalisar Dinkin Duniya Ta Sake Kakabawa Iran Takunkumin Rashin Adalci

Majalisar Dinkin Duniya ta sake sanyawa Iran takunkumin rashin adalci a hukumance A hukumance Majalisar Dinkin Duniya ta sake kakabawa Iran takunkumi mai tsauri kan shirinta na makamashin nukiliya da take gudanarwa ta hanyar lumana, ta hanyar amfani da tsarin da aka fi sani da “Snapback”. Matakin na Majalisar Dinkin Duniya ya samo asali ne […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 149

149-Assakamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin Al-Kur’ani mai girma ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin mathnawi na maulana jalaluddeen romi, […]

Takunkuman MDD kan Iran sun fara aiki

Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya sake kakabawa Iran  takunkumman da aka dage wa kasar a karkashin yarjejeniyar nukiliyar ta shekarar 2015, matakin da ya biyo bayan zargin da kasashen Turai ke yi kan shirin nukiliyar Iran na zaman lafiya. Kwamitin sulhun ya maido da takunkumin ne a cikin daren jiya, wanda ya hada […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (A) 148

148-Assakamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sakesaduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo makukissoshi wadanda suka zo cikin Al-Kur’ani mai girma ko cikin wasu littafanwadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari,ko kuma cikin littafin mathnawi na maulana jalaluddeen romi, ko kuma cikin wasulittafan, […]

Nijar ta yi Tir da kasashen ketare kan tada zaune tsaye a Sahel

Firaministan Nijar Mahaman Lamine Zein ya yi Allah wadai da yadda kasashen ketare ke da hannu wajen tada zaune tsaye a yankin Sahel. Lamine Zein, ya bayyana hakan a jawabin da ya gabatar da a zauren babban taron MDD karo na 80 dake gudana a birnin New York. Nijar ta kuma yi Allah wadai da […]

Isra’ila ta kashe Falasdinawa kusan 100 a hare-haren da ta kai a Gaza

Kamfanin dillancin labarai na WAFA ya sanar da cewa, Isra’ila ta kashe akalla wasu Falasdinawa 98 a hare-haren da ta kai a yankin Gaza da ta yi wa kawanya a baya baya nan. Hukumar ta ruwaito wasu majiyoyin lafiya na cewa an kai mutum 23 da lamarin zuwa asibitin Al-Shifa, 29 zuwa Asibitin Baftisma na […]

Pezeshkian: Iran za ta dauki matakan da suka dace domin shawo kan takunkumi

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce kasarsa za ta gwammace ta fuskanci mayar da takunkumin da aka kakaba mata, maimakon ta mutunta bukatar Amurka da ke neman Iran din ta mika dukkanin tataccen Uranium da take da shi. Da yake zantawa da manema labarai kafin ya bar birnin New York zuwa birnin Tehran, Pezeshkian […]

Sheikh Qassem: Ba za mu mika makamin gwagwarmaya ba

Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya tabbatar da cewa gwagarmaya ba za ta  bari a kwance damarar ta ba, kuma za ta shiga fada irin na Karbala idan hakan ya kama, ya kara da cewa: “Za mu fuskanci duk wani aiki da zai yi wa Isra’ila hidima, ko da kuwa an mayar da […]

Iran: Kisan Nasrallah ya saba wa kundin tsarin mulkin MDD

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta sake jadda yin Allah-wadai da kisan tsohon shugaban kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah, inda ta bayyana cewa, matakin ya kasance karara a matsayin keta dokokin kasa da kasa da kuma tsarin Majalisar Dinkin Duniya. An fitar da sanarwar ne a wannan Asabar, a daidai lokacin da ake bukin cika […]

Argentina ta nemi jinkirta ziyarar Netanyahu a kasar saboda fargabar boren jama’a

Shugaban kasar Argentina Javier Milei ya bukaci firaminista Benjamin Netanyahu da ya dage ziyarar da ya shirya kaiwa zuwa kasar Argentina gabanin zaben ‘yan majalisar dokokin kasar, saboda  hakan na iya kara cutar da farin jininsa da tuni ya ragu. A cewar jaridar Yedioth Ahronoth ta Isra’ila, Netanyahu ya kasance yana shirye-shiryen tafiya zuwa Buenos […]