Jagora: Yarjejeniyar Da Iran Ta Cimma Da China Tana Da Muhimmanci Don Haka A Hanzarta Aiwatar Da Ita

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada muhimmancin aiwatar da yarjejeniyar bisa manyan tsare-tsare tsakanin Iran da China A daidai lokacin da shugaban kasar Iran ya kai ziyarar aiki zuwa kasar China, asusun kula da shafukan sada zumunta na ofishin kula da tsare-tsare da wallafa ayyukan Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei […]
Pezeshkian: Taron Kolin Shanghai Wata Muhimmiyar Dama Ce Ta Bunkasa Alakar Bangarori Da Dama Na Yankin

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Taron koli na Shanghai wata muhimmiyar dama ce ta bunkasa huldar bangarori da dama da mu’amalar shiyya-shiyya Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi la’akari da karfafa dangantaka da kasashe mambobin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO) daya daga cikin manufofin ziyararsa a kasar China da halartar wannan taro. […]
Mataimakin Babban Kwamandan “IRGC”: Makiya Sun Kasa Cimma Munanan Manufofinsu Kan Iran

Mataimakin babban kwamandan “IRGC” ya bayyana cewa: Makiya sun kasa cimma wata manufa tasu a tsawon kwanaki 12 da suka yi suna yakar Iran Mataimakin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Birgediya Janar Ali Fadavi ya tabbatar da cewa: Makiya sun kasa cimma wata manufa tasu a tsawon kwanaki 12 da […]
Jagoran Kungiyar Ansarullah Ta Kasar Yemen Ya Ce: Dakarunsa Zasu Ci Gaba Da Yaki Da Isra’ila

Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya jaddada ci gaba da gwagwarmaya soji kan makiya ‘yan mamayar Isra’ila Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyed Abdul-Malik Badr al-Din al-Houthi ya tabbatar da cewa: Tafarkin al’ummar Yemen na goyon bayan al’ummar Falastinu yana ci gaba kuma tabbatacce kuma yana kara ruruwa. A cikin jawabinsa Sayyed al-Houthi […]
Gwamnatin Kenya Ta Ci Gaba Da Tono Gawarwakin Da Masu Tsaurin Addinin Kirista Da Suka Kashe Kansu A Kenya

Kenya ta tono gawarwakin mutane 32 a daidai lokacin da ake ci gaba da nuna bacin ransu kan mace-macen ‘yan darikar addini masu tsattsauran ra’ayi Hukumomin kasar Kenya sun tono gawarwaki 32 a makon da ya gabata a kudu maso gabashin kasar, wani sabon bala’i da ya sake haifar da sukar gwamnatin kasar, wadda a […]
Kissoshin Rayuwa: Siratuh Imam Al-Hassan (a) 135

135-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane, Rastan na Aya. Shahid Murtada Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa na maulana jalaluddin […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 137

137- Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane, Rastan na Aya. Shahid Murtada Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa na maulana […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 136

136- Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane, Rastan na Aya. Shahid Murtada Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa na maulana […]
Iran Ta Sami Nasarar A Kan Amurka A Gasar Volleyball Na Kasa Da Kasa

Kungiyar wasan Volleyball na kasar Iran sun sami nasarar kaiwa da wajen karshe a gasar FIVB ta duniya bayan ta lallasa kungiyar kwallon Vallibal ta kasar Amurka. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa an tashi gasar da Iran 3 Amurka 0. Labaran ya kara da cewa Iran ta sami nasarar mamayar […]
Rasha Tace: Masu Son Yaki A Turai Suna Zangon Kasa Ga Kokarin Trump Na Kawo Karshen Yaki A Ukraine

Jakadan shugaban kasar Rasha na musamman kan al-amuran yaki a Ukraine ya bayyana cewa masu son yaki a cikin shuwagabannin kasashen turai suna zagon kasa ga kokarin shugaba Trump na kasar Amurka yake yi na kawo karshen yaki a Ukraine. Tashar talabijinn ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Kirill Dmitriev yana fadar haka, a […]
AU Da WHO Zasu Hada Kai Don Yakar Cutar Kolera A Nahiyar Afirka

Cibiyar CDC Na Afirka Da WHO Suna Aiki Tare Don Kawo Karshen Cholera Cibiyar Africa Centres for Disease Control and Prevention (Africa CDC) da kuma hukumar lafiya ta Dunita (WHO) sun hada kai don ganin an kawo karshen cutar colera a nahiyar ta Afirk, tare da hada kai da kasashen Nahiyar. Kamfanin yana labarai ta […]
Almashat: Yemen Za Ta Dauki Fansar Jinin Shahidanta A Kan Sahyuniyawa

Shugaban majalisar shugabancin kasar Yemen Mahdi Almashat ya bayyana cewa, yahudawan sahyuniya su dakaci daukar fansa daga al’ummar Yemen kan shahahar kami’ansu da Isra’ila ta kaiwa hari. Ya ce tabbas Faraminista da sauran jami’ai ministoci da sua yi shahada sun yi sadaukarwa ne a kan tafarkin taimakon al’ummar Falastinu, kuma a kan wannan tafarki ne […]
Iran ta yi Allawadai da kisan jami’an gwamnatin Yemen da Isra’ila ta yi

Ma’aikatar harkokin wajen kasar ta yi Allah-wadai da kakkausar murya kan kisan da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta yi wa wasu daga cikin manyan jami’an kasar Yemen, tare da yin kira ga al’ummar duniya da su tinkari irin wadannan munanan ayyuka na rashin bin doka da oda. A cikin wata sanarwa da ta fitar, ma’aikatar […]
Yemen: Firayi Ministan da wasu ministoci sun yi shahada a wani harin Isra’ila

Fadar shugaban kasar Yemen a Sana’a ta sanar da shahadar firayim minista Ahmed Ghaleb al-Rahwi tare da wasu ministocin kasar, sakamakon harin da Isra’ila ta kai a ranar Alhamis din da ta gabata. Fadar shugaban kasar a cikin wata sanarwa da ta fitar ta kara da cewa, wasu ministoci da dama sun samu raunuka sakamakon […]
Argentina: Lauyoyi sun bukaci a cafke Netanyahu a kan laifukan yaki

Lauyoyin kare hakkin bil’adama a Argentina sun shigar da kara a gaban kotunan tarayya suna neman a kama firayim ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu idan ya saka kafarsa a kasar, a daidai lokacin da rahotanni ke nuna yiwuwar cewa zai kai ziyara a kasar a wata mai zuwa. Karar da lauyoyin kasar Argentina masu rajin kare […]
Sudan: Hamedti ya yi rantsuwar shugabantar gwamnati mai kishiyantar gwamnatin kasar

Shugaban mayakan RSF a Sudan Mohammed Hamdan Dagalo ya yi rantsuwar shugabatar gwamnati mai kishintar gwamnatin kasar. Sanarwar ta ce Dagalo, wanda aka fi sani da Hemedti, wanda kuma ba kasafai ake ganinsa a kasar Sudan ba tun bayan barkewar rikici na tsawon watanni 28 tsakaninsa da sojojin kasar, an rantsar da shi ne a […]