Araqchi: Iran Ba Za Ta Amince Da Sauyi A Kan Iyakokin Yankin Siyasa Ba

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa; Iran ba za ta amince da duk wani sauyi a kan iyakokin yankin siyasa ba Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya ce gabanin ziyarar shugaba Masoud Pezeshkian zuwa kasar Armeniya cewa tabbatar da yanayin siyasar yankin bai canza ba, shi ne batun tuntubar da shugaba Pezeshkian […]

Shugaban Amurka Ya Ce: Yaki Tsakanin Iran Da Isra’ila Bai Kare Ba

Shugaban kasar Amurka yayi gaskiya na cewa: Yaki tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Haramtaccyar kasar Isra’ila bai kare ba Ko mene ne dalilin da shugaban Amurka Donald Trump na furta kalaman da ya yi wa wakilin Fox News a kwanakin baya cewa: “Yakin da ke tsakanin Iran da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila bai kare […]

Dakarun IRGC Sun Kashe Yan Ta’adda 12 A Lardin Sistan Baluchistan

Dakarin kare juyin juya halin musulunci (IRGC) a kudu maso gabacin kasar Iran sun wargaza tawagar yan ta’adda guda biyu suka kuma halaka 12 daga cikinsu a yankin Sistan Baluchistan. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto dakarun tare da taimakon wasu bangarorin Jami’an tsaron sun fatattakin gungun yan ta’adda har guda biyu  […]

Kasuwar Baje Koli Na ‘Italia EXPO’ Ta Haramtawa HKI Zuwa Kasuwar

Wadanda suke shirya Italian Expo Sun ki gayyatar HKI kasuwar baje kolin kasar wanda za’a gudanar a cikin watan satumba mai zuwa. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran, ya bayyana cewa a lokacinda kasar amurka tana bawa HKI dukkan tallafin da suke bukata, amma masu zanga-zanga a kasashen yamma suna kara karfi, sannan hukumomi […]

Tel Aviv: Gagarumar zanga-zangar adawa da Netanyahu kan yakin Gaza

Dubun-dubatar yahudawa sun gudanar da gagarumar zanga-zangar nuna adawa da Shirin Netanyahu na ci gaba da kara fadada yakin da yake yi a Gaza. Masu shirya zanga-zangar sun bayyana cewa, kusan rabin miliyan na Isra’ilawa ne suka gudanar da zanga-zanga a dandalin Hostages na Tel Aviv a daren jiya, inda kusan miliyan daya suka halarci […]

Ofishin Shugaban Iran: Ba a yanke shawara kan tattaunawa da Amurka ba

Mataimakin shugaban kasar Iran mai kula da harkokin sadarwa da yada labarai ya ce tafiyar da shugaban na Iran zai yi zuwa majalisar dinkin duniya za ta kasance a ranar 23 ga watan Satumba. Mehdi Tabatabai, mataimakin mai kula da harkokin sadarwa da yada labarai a ofishin shugaban kasar Iran ya bayyana hakan ne a […]

Mexico: Dubban mutane sun yi Allah-wadai da kisan kiyashin Isra’ila a Gaza

Dubban ‘yan Mexico ne suka gudanar da zanga-zanga a babban birnin kasar, domin nuna adawa da yakin kisan kare dangi da Isra’ila ke ci gaba da yi kan Falasdinawa a Gaza. A yammacin wannan Lahadi, masu zanga-zangar sun daga tutocin Falasdinu  tare da daukar  da tutoci da kwalaye masu dauke da sakonnin nuna adawa da […]