MSF Ta Ce Yawan Mutanen Da Suke Mutuwa A Gaza Sun Ninka Har Sau Uku Bayan Fara Aikin GHF

Kungitar Doctors Without Borders (MSF) ta bayyana cewa yawan falasdinwa da suke mutuwa a Gaza bayan da Amurka da HKI suka kaddamar yan watannin da

Kungitar Doctors Without Borders (MSF) ta bayyana cewa yawan falasdinwa da suke mutuwa a Gaza bayan da Amurka da HKI suka kaddamar yan watannin da suka gabata, ya ninka har sau uku.

Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto wakilin kungiya a Gaza, Muhammad Abu Mughaisib yana fadar haka a wani bidiyon da ya aika a shafinsa na internet ya kuma kara da cewa. Tun lokacinda HKI da Amurka suka kaddamar da abin da suka kira agajin abinci yawan falasdinawa da suke mutuwa saboda barin wutan da sojojin yahudawan suke kansu mutuwar falasdinawan ya ninka har sau ukku.

Labarin ya kara da cewa wadanda suke jin nraunuka ma sun ninka har sau uku shima.

HKI ta dakatar da shigo da abinci zuwa cikin gaza a ranar 2 ga watan Raris na shekara ta 2025  tare da zargin cewa Hamas tana satar abincin.

Amma bayan kimani watanni 3 yunwa ta fara kashe mutane a gaza, sai suka kaddamar da wannan tarkon mutuwa, inda ala tislas falasdinawa suke fita zuwa karban abinci a wasu cibiyoyin da HKI da Amurka suka kafa, sannan suna yin barin wutan a kansu, . da haka kuma yawan mutuwar ya ninka har sau uku. Ya zuwa 27 ga watan mayun da suka fara shirin sun kashe falasdinawa 1924 a yayinda suka raunata 14000. Daga cikinsu.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments