Trump Yace Zelensky Zai Kawo Karshen Yaki Da Rasha Tare Da Barin Batun NATO Da Crimea

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa Ukraine zata iya dakatar da yaki tare da Rasha idan zelesky yayi watsi da Crimea da kuma

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa Ukraine zata iya dakatar da yaki tare da Rasha idan zelesky yayi watsi da Crimea da kuma baton shiga NATO.

Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ya bayyana cewa shugaban ya bayyana haka ne a shafinsa na Social Media inda ya kara da cewa a shekara ta 2014 rasha ta mamaye crimear sannan ta gudanar da zaben raba gardama inda mutanen crimea suka zabi kasancewa cikin kasar Rasha.

Ya ce a lokacin shugaban Obama mai harba ko albarusi guda day aba. Da kuma aka tambaye shi, tsohon shugaban Amurka Obama y ace ya ki shiga yaki a lokacin ne don ya fahinci cewa akwai sarkakiya a cikin rikicin, saboda mafi yawan mutanen crimear ko da yawa daga cikinsu suna magana da yaren rasha.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments