Araqchi: Namijin kokarin al’ummar Iran abin yabawa ne

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Al’ummar Iran sun dakile shirin ‘yan sahayoniyya a yakin kwanaki 12 Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa: Al’ummar Iran sun dakile shirin yahudawan sahayoniyya a yakin kwanaki 12 da aka kwashe ana gwabzawa. A lokacin da yake halartar taron manema labarai da kakakin […]
Khatibzadeh: Iran ba za ta amince da saryar da hakkokinta ba a duk wata tattaunawa da Amurka

Mashawarcin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Za su koma shawarwari da Amurka ne yayin da suke dauke da makamai a hannu Mai baiwa ministan harkokin wajen Iran shawara Sa’ed Khatibzadeh, ya jaddada cewa: Iran ba za ta sake amincewa da Amurka kan duk wata tattaunawa da za ta iya yi ba, yana mai […]
Rahotonni: Agajin Jin kai Da Ake Jefawa Ta Sama A Gaza Ba Shi Da Tasiri

Jaridar Le Monde ta bayyana cewa: Tallafin kayan da jiragen sama suke saukarwa a Gaza tamkar digon ruwa ne idan aka kwatanta girman bukatun al’ummar yankin Jaridar Le Monde ta ruwaito cewa, ko da yake hukumomin mamayar Isra’ila, a karkashin matsin lamba na kasa da kasa, sun ba da izinin saukar da kayan agajin abinci […]
Wa’adin Da Shugaban Amurka Ya Gindaya Na Kawo Karshen Yaki A Ukraine Ya Karato Ba Tare Da Alamun Karewarsa Ba

Shugaban Amurka ya aike da jakada zuwa Rasha tare da yin barazanar sanyawa Moscow takunkumi Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanar da cewa: Manzonsa na musamman Steve Witkoff zai ziyarci kasar Rasha a mako mai zuwa, yayin da wa’adin da ya sanyawa Moscow na kawo karshen yakin da take yi da Ukraine ke gabatowa. […]
Sojojin Somaliya Sun halaka Mayakan Kungiyar Al-Shabab Fiye Da Hamsin A Kudu Maso Yammacin Mogadishu

Sama da mayakan kungiyar ta’addanci ta Al-Shabaab 50 ne suka halaka a yankin kudu maso yammacin birnin Mogadishu fadar mulkin kasar somaliya Tawagar wanzar da zaman lafiya ta Tarayyar Afirka a Somaliya ta sanar a ranar Lahadin da ta gabata cewa; Sama da mayakan kungiyar ta’addanci ta Al-Shabaab 50 ne suka halaka a wani samame […]
Pakisatan: Iran Ce Madogara Ga Al-ummar Musulmi

Jam Kamal Khan ministan kasuwanci na kasar Pakisatan ya bayyana cewa ziyarar da shugaba Pezeshkiyan na kasar Iran ya kawo Islam’abad yayi armashi, kuma ya bude wasu hanyoyi da dama harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu. Khan ya kara da cewa a yau al-ummar musulmi suna alfakhari da JMI sabado nasarar da ta samu kan HKI, […]
Wakilin Hukumar FAO A Iran Yace Sauyin Yanayi Ya shafi Dukkan Yankin

Wakilin hukumar abinci na noma ta duniya FAO, Farrukh Toirov, ya bayyana cewa sauyin yanayi ya shafi dukkan kasashen yankin Asiya da kudu, don haka yana daga cikin ayyukansu su samar da sabbin dabarbanun ayyukan noma tare da kasar Iran. Sannan JMI a matsayin kasa wacce take tsakiyar kasashen yankin tana iya aika da wadan […]
Malamai A Najeriya Suna Goyon Bayan Iran A Yadda Take Fuskantar HKI

Shugaban kungiyar malaman addinin musulunci ko –Council Of Ulema-na Tafawa Balewa a jihar Bauchi na tarayyar Najeriya Sheikh Dan’azuki Musa tafawa balewa, yayi kira ga kasashen musulmi da kuma sauran kasashen duniya da su dauki darasi a jajircewar JMI da turjiyarta ga HKI, a kuma matsayin hanya tilo ta kawo karshen HKI. Kamfanin dillancin labaran […]
Shugaban Lebanon Ya Yi Alkawalin Adalci Ga Wadanda Fashewar Beirut Ta Shafa

Shugaban kasar Lebanon Josepth Aoun ya yi alkawalin adalci ga iyalan wadanda fashewar tashar jiragen ruwa na Beirut ya shafa bayan shekaru 5 da aukuwar hakan. Shafin yanar gizo na labarai Arab News ya nakalto shugaban yana fadar haka a yau litinin. Ya ce har yanzun ba wanda aka kama ko ake tuhuma da haddasa […]
Iran Ta Ce Ba Wani Ma’aikacin Hukumar IAEA A Kasar A Halin Yanzu

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma’ila Bakae ya bayyana cewa a halin yanzu babu wani ma’aikacin hukumar makamashin nukliya ta duniya a cikin kasar. Kuma al-amarin yadda iran zata yi hulda da hukumar bayan yakin kwanaki 12 ya koma hannun majalisar dokokin kasar da kuma majalisar koli ta harkokin tsaron kasar. Kakakin ya kara […]
Pezeshkian ya yaba da irin goyon bayan da Pakistan ta baiwa Iran a lokacin yaki

Shugaba Masoud Pezeshkian ya yaba da irin gagarumin goyon bayan da Pakistan ta ba Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yakin kwanaki 12 da Isra’ila da Amurka suka yi a kasar, yana mai cewa hakan na nuni da dankon zumuncin da ke tsakanin kasashen biyu Da yake magana a wani taron manema labarai na hadin gwiwa […]
Bloomberg: FBI ta cire sunan Trump daga Fayilolin badakalar Epstein

Bloomberg, ya nakalto wasu majiyoyi uku da ba a bayyana sunansu ba, sun ruwaito cewa, hukumar binciken manyan laifuka ta kasar Amurka (FBI) ta sauya sunan shugaban Amurka na yanzu Donald Trump da wasu manyan mutane daga takardun gwamnati da suka shafi shari’ar marigayi mai kudi Jeffrey Epstein. Hukumar ta bayyana cewa sun yanke shawarar […]
Jerin gwanon nuna goyon baya ga al’ummar Gaza a Sydney Australia

A ranar Lahadin da ta gabata ne dubban masu zanga-zangar suka yi zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasdinawa da kuma yin Allah wadai da kisan kiyashin da “Isra’ila ke yi” a Gaza. Taron wanda masu shirya taron suka yi wa lakabi da “March for Humanity”, ya ga mahalarta taron suna daga tutocin Falasdinawa da harba […]
MDD ta yi gargadi game da mummunar matsalar da yunwa ka iya haifarwa ga al’ummar Gaza

Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani kakkausar gargadi kan matsalar ruwan sha da ke kara kamari a zirin Gaza, inda ta bayyana cewa yunwa na ci gaba da rataya a kan al’ummar da ke kara hana samun tsaftataccen ruwan sha da tsaftar muhalli. A cikin wani sabon rahoto, MDD ta ce kashi 96% na […]
Rasha da China sun fara wani gagarumin atisayen soji na hadin gwiwa a tekun Japan

Ma’aikatar tsaron kasar Sin ta sanar a jiya Lahadi cewa, Sin da Rasha sun fara atisayen soja na hadin gwiwa mai taken “Tekun hadin gwiwa na shekarar 2025” a tekun Japan, a wani bangare na kokarin zurfafa hadin gwiwarsu ta fuskar “mutumin Amurka.” Sanarwar da ma’aikatar ta fitar ta bayyana cewa, sojojin biyu za su […]