Baka’i: Ba Za A Iya Bayyana Laifukan HKI Da Kalamai Ba

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen JHM ta bayyana cewa; Ba zan iya samun kalmomin siffata laifukan da HKI take tafkawa a Gaza ba. Dr. Isma’ila Baka’i wanda ya gabatar da taron manema labaru na mako-mako ya ce; A cikin shekaru biyu na bayan nan mun ga yadda ‘yan sahayoniya suke yin kisan kiyashi da Gaza, sannan […]
Gaza: Mutane Suna Faduwa Akan Hanya Suna Mutuwa Saboda Yunwa

A wasu rahotanni da kungiyoyin kasa da kasa su ka fitar, sun bayyana cewa mutanen Gaza suna tafiya suna faduwa a sume, yayin da kananan yara suke mutuwa saboda yunwa. Hukumar Agaji ta MDD a Gaza, “Unrwa” ta sanar da cewa; Faduwar mutane suna sumewa a yankin Gaza saboda yunwa wani yayani ne da ya […]
Sojojin Mamaya Sun Kama Shugaban Asibitocin Tafi-Da Gidanka Na Gaza

Ma’aikatar kiwon lafiya ta yankin Gaza ta sanar da cewa, sojojin mamaya sun kama manajan asibitocin tafi-da-gidanka Dr. Marwan al-Hums a lokacin da ya kai ziyarar aiki a wani budadden asibiti na “Red-Cross” a yammacin Khan-Yunus. Jami’i a ma’aikatar kiwon lafiya a Gaza Dr. Munir al-Barsh ya bayyana cewa; Sojojin HKI su ka kama al-Hums, […]
HKI: Har Yanzu Hizbullah Tana Nan Da karfinta

Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa, har yanzu Hizbullah tana nan da karfinta, kuma gwamatin Lebanon ba za ta iya raba ta da makaman da take da sub a. Tashar talabijin din “Isra’il News 24” ta ambato wani dan sahayoniya Barukh Yadid yana cewa; Dan sakon Amurka Thomas Barak ya isa Lebanon a karo […]
Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Bayyana Shirinta Na Tunkarar Zaman Tattaunawa Da Tawagar Kasashen Turai

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Suna da gwararan dalilai masu ƙarfi da zasu gabatar a ganawarsu da Turawa Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya bayyana dangane da tattaunawar da za a yi tsakanin Iran da tawagar kasashen Turai cewa: Tsarin da Iran ke bi wajen yin shawarwari da kasashen Turai […]
Yemen Ta Sake Jaddada Aniyarta Ta Hana Jiragen Ruwan ‘Yan Sahayoniyya Da Masu Goya Musu Baya Zirga-Zirga A Teku

Haramcin safarar jiragen ruwa ya shafi gwamantin yahudawan sahayoniyya ce da masu goya mata baya kawai Jamhuriyar Yemen ta sake sabunta wasikar ta zuwa ga kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya, inda ta jaddada cewa; Matakin haramta zirga-zirgar jiragen ruwa ya shafi ‘yan sahayoniyya ne kawai ko kuma duk wani bangare da ke gudanar da hadin […]
Fafaroma Leo Na 14 Ya Yi Kiran Da A Kawo Karshen Yakin Zaluncin Da Ake Yi A Zirin Gaza Na Falasdinu

Shugaban Darikar Katolika ta Mabiya Addinin Kirista Fafaroma ya yi kira da a kawo karshen ‘zaluncin yaki’ a zirin Gaza Fafaroma Leo na 14 ya yi kira a jiya Lahadi da a kawo karshen zaluncin yakin da gwamnatin mamayar Isra’ila ke ci gaba da yi a zirin Gaza, yana mai bayyana bakin cikinsa kan harin […]
‘Yan gwagwarmaya sun sanar da kai hari kan tankokin yakin sojojin mamayar Isra’ila guda uku a yankin Shuja’iyya

Dakarun Sarayal- Quds bangaren sojin kungiyar Jihadul- Islami, sun sanar a yammacin jiya Lahadi cewa: Mayakansu tare da hadin gwiwar dakarun Izzaddeen al-Qassam, bangaren sojin Kungiyar Hamas sun yi nasarar kai hari kan tankokin yakin sojojin mamayar Isra’ila guda uku a unguwar Shuja’iyya da ke gabashin birnin Gaza. Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga […]
Antonio Guterres Ya Yi Maraba Da Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta A Dimokaradiyyar Kongo

Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi maraba da sanarwar yarjejeniyar Doha tsakanin gwamnatin dimokaradiyyar Kongo da ‘yan tawayen kasar na kungiyar M23 Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya yi maraba da rattaba hannu kan yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kongo da kungiyar ‘yan tawayen kasar ta M23 a ranar Asabar […]
An Kashe Yan Ta’adda Biyu Da Kuma Wani Farar Hula Guda A Sumamen Jami’an Tsaron Kasar

Ministan harkokin cikin gida na kasar Masar ya bada sanarwan kissan mutane biyu dauke makamai a birnin Alkahira da kuma farar hula guda a wani sumamen da jami’an tsaron kasar suka kai a wata unguwa a birnin The Nation ta kasar Amurka ta bayyana cewa jami’an tsaron kasar sun kai sumame a wata unguwa a […]
Mai Bawa Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Shawara Ya Gana Da Shugaba Putin Na Kasar Rasha

Babban mai bawa jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran waro Dr Ali Larijani ya isa birnin Mosco tare da sakon Jagoran juyinj juya halin musuluncin zuwa ga shugaba Putin. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa sakon na jagora ga shugaban putin dangane da halin da ake ciki a […]
Iran Ta E3 Zasu Farfado Da Tattaunawa Kan Shirin Makamashin Nukliyar Kasar Iran

Iran da kasashe uku na turai wato Jamus, Faransa da kuma Ingila zasu farfado da tattaunawa a tsakaninsu a mako mai zuwa. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran yace bangarorin biyu sun amince su farfado da tattaunawa kan shirin Nukliyar kasar Iran a mako mai zuwa amma har yanzu basu ayyana lokaci da kuma […]
Iran Da Rasha Zasu Fara Gudanar Da Atisayen Soje Na Hadin Giwa A Cikin Tekun Caspian

Sojojin ruwa na kasashen Rasha da JMI zasu fara atisayen sojojin ruwa na hadin giwa a tekun Caspian a makon mai zuwa. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na Iran ya bayyana cewa atisayen sojojin ruwa na kasashen biyu zai fara ne a yau Litinin 21 ga watan Yuli na wannan shekara. Kuma an sanya masa suna […]
Kungiyar Kare Fararen Hula A Gaza Ta Ce HKI Ta Kashe Falasdinawa 93 Masu Neman Abinci

Labarun da suke fitowa daga Khan Yunus na arecin gaza na cewa sojojin yahudawan sun kashe mutane masu yawa kamar yadda kakakin kungiyar kula da fararen hula Muhammad Basal ya shaidawa kamfanin dillancin labaran AFP . Sannan a wani bangare kuma hukumar abinci ta duniya na FAO ta MDD ta bada sanarwan cewa, hukumar ta […]