Mataimakin Shugaban kasar Iran Na Farko Ya Ce: Iran Ta Yi Nasara Ta Hanyar Soja, Zamantakewa Da Tattalin Arziki A Yakin Baya-Bayan Nan

Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya bayyana cewa: Iran ta yi nasara ta hanyar soja, zamantakewa da tattalin arziki a yakin kwanaki 12 da ya gabata Mataimakin shugaban kasar na farko Muhammad Reza Aref ya ce, Sun rasa fitattun mutane da kuma manyan malamai a yakin kwanaki 12 da gwamnatin ‘yan sahayoniyya ta kakabawa […]
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce; Dole Ne Kasashen Yamma Su Janye Barazanarsu Kan Kasar Iran

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa; Dole ne kasashen Faransa, Birtaniya, da Jamus su janye barazanarsu kan kasar Iran Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya ce, matukar kasashen Turai da kasashen Faransa, Birtaniya, da Jamus, da aka fi sani da E3 suna son taka rawa, to dole ne su yi aiki […]
Tsohon Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Isra’ila Ce Babbar Barazana Ga Zaman Lafiyar Duniya

Tsohon ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Zaman lafiya yana fuskantar barazana ne kawai sakamakon wanzuwar gwamnatin ‘yan sahayoniyya Tsohon ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya bayyana cewa yaki, ta’addanci, zagon kasa, da kuma muggan laifuka .. na nuni da cewa “barazana ce da ke akwai” wanda yake zuwa daga […]
Ministan Tattara Bayanan Sirri Na Iran Ya Bayyana Yadda Iran Yi Kutse A Harkokin Tsaron Gwamnatoci Har Da Gwamnatin Mamayar Isra’ila

Ministan tsaron Iran mai tattara bayanan sirri ya bayyana yadda Iran ta yi kutse a cikin harkokin tsaron gwamnatin ‘yan shayoniyya Ministan leken asirin kasar Iran Hujjatul-Islam Seyyed Isma’il Khatib ya bayyana cewa: Tasirin Iran ya kasance a kodayaushe, kamar yadda take da tasiri a sauran kasashe ciki har da na ‘yan sahayoniyya. A yayin […]
Ministan Tsaron Iran Ya Tattauna Da Takwarsa Ta Kasar Afirka Ta Kudu Kan harkokin Tsaron Yanki Da Na Duniya

Ministan tsaron kasar Iran ya yi kira da a dauki kwararan matakan ladabtarwa kan Amurka da gwamnatin ‘yan sahayoniyya Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Aziz Nasirzadeh, a wata tattaunawa ta wayar tarho da takwararsa ta kasar Afirka ta Kudu, Angie Motshekga, ya jaddada cewa; lokaci ya yi da kasashe masu cin gashin kansu irin […]
Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Agentina Kan Tashin Bom A AMIA A Shekara 1994

Gwamnatin kasar Iran ta yi watsi da zargin gwamnatin kasar Agentina dangane da tashin bom a cibiyar yahudawa ta AMIA a shekara ta 1994, ta kuma yi kira ga alkalan kotu wacce take shari’ar lamarin su yi adalci su kuma bi hanyar wacce bangare na uku ba zai jawao hankalinsu ba. Tashar talabijin ta Presstv […]
Iran Ta Musanta Zargin Aikawa Huthawan yemen Makamai

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Bakai ya musanta zargin gwamnatin kasar Amurka na cewa iran ce take bawa mayakan Huthi na yemen makamai, wadanda take cillawa kan HKI sannan take tare jiragen ruwan kasuwanci na HKI ta kuma lalatasu ko ta nutsr da su cikin ruwa. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran […]
Mutane Biyu Ne HKI Ta Kashe A Wani Harin da Ta Kai Kan Wani Cocin Catholica A Gaza

A wani harin da jiragen yakin HKI suka kai kan cocin Holy Family a cikin birnin Gaza yayi sanadiyyar mutuwar Falasdinawa biyu sannan wasu da dama suka ji rauni. Labarin ya kara da cewa paparoma Leo na 16 ya bayyana damuwarsa da wadannan hare-hare ya kuma bukaci a tsagaita budewa juna wuta a jiya 17 […]
Lebanon Tana Bukatar Sakin Yan Siriya Da Suke Gidajen Yarin Kasar Kasar Zuwa gwamnatin kasarsu

Gwamnatin kasar Lebanon tana bukatar ta cimma yarjeniya da gwamnatin kasar Siriya saboda rage yawan fursinoni na kasar Siriya wadanda suke tsare a cikin gidajen yarin Lebanon da suka cika. Jaridar ther nation ta kasar Amurka ta ce zata idan gwamnatin kasar Siriya tana son su karasa kason nasu a gidajen yarin kasar. Labarin ya […]
HKI Ta Kama Wani Sojojin Kasar Suka Tsare Tare Da Zarginsu Da Yiwa Iran Aikin Leken Asiri

Majiyoyin gwamnatin HKI sun bayyana cewa sun kama wani bayahude soja yana aiki wa kasar Iran, musamman a cikin yakin kwanaki 12 da suka fafata da JMI. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar yahudawan na cewa a jiya Alhamis ne aka gurfanar da sojan a gaban kotu a karo na farko […]
Urdugan: “Idan Ba A Dakatar Da Dodanniya Isra’ila Cikin Sauri Ba Za Kone Wannan Yankin Da Ma Duniya

Shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Urdugan ya bayyana Isra’ila da cewa dabbar daji ce mai hatsari wacce idan ba a taka mata birki ba, to kuwa za ya hargitsa yankin yammacin Asiya da kuma duniya. Kamfanin dillancin labarun Antoli na kasar Turkiya ya ambato shugaban kasar ta Turkiya yana mayar da martani akan abinda yake […]
Netanyahu Ya Jaddada Amfani Da Karfin Soja Domin Shimfida Ikon HKI A Yankin Yammacin Asiya

A jiya Alhamis ne Fira ministan HKI Benjamin Netanyahu ya jaddada siyasar amfani da karfin soja domin shimifa ikon ‘yan sahayoniya a cikin wannan yankin na yammacin Asiya. Haka nan kuma ya ce An tsagaita wutar yaki ne a Syria saboda amfani da karfin sojan da su ka yi. Natenyahu ya kuma ce; Karfi, shi […]
Hizbullah Ta Yi Jana’izar Shahidai 5 A Yankin Bikaa

A jiya Alhamis an yi jana’izar ‘yan kungiyar Hizbullah 5 da HKI ta kashe a hare-haren bayan nan a yankin Bikaa. Daga cikin wadanda aka yi jana’izar tasu da akwai Shahid Duraid Nayif al-Attar a garin Sha’ash dake arewacin Bikaa, tare da kai shi makwancinsa na karshe a makabartar shahidai. A garin Ba’alabak kuwa an […]
Faransa Ta Kawo Karshen Zaman Sojojinta A Kasar Senegal

Faransa ta mika babban sansanin da sojojinta suka zauna a cikinsa na lokaci mai tsawo ga mahukuntan kasar Senegal da a can ne ta fi dadewa a cikin yammacin Afirka A jiya Alhamis ne dai aka yi kwarya-kwaryar biki na mika wa sojojin Senegal sansanin da janar Pascal Yani na Faransa ya yi a birnin […]