Netanyahu Ya Jaddada Amfani Da Karfin Soja Domin Shimfida Ikon HKI A Yankin Yammacin Asiya

A jiya Alhamis ne Fira ministan HKI Benjamin Netanyahu ya jaddada  siyasar amfani da karfin soja domin shimifa ikon ‘yan sahayoniya a cikin wannan yankin

A jiya Alhamis ne Fira ministan HKI Benjamin Netanyahu ya jaddada  siyasar amfani da karfin soja domin shimifa ikon ‘yan sahayoniya a cikin wannan yankin na yammacin Asiya.

Haka nan kuma ya ce An tsagaita wutar yaki ne a Syria saboda amfani da karfin sojan da su ka yi.

Natenyahu ya kuma ce; Karfi, shi ne ginshikin siyasar “Isra’ila” domin cimma abinda ya kira; Shimfida zaman lafiya, nesa da amfani da dokokin kasa da kasa.

Bugu da kari ya ce; Isra’ila za ya ci gaba da amfani karfi domin damfarawa wannan yankin kwarjininta da rusa duk wani tunani na gwagwarmaya a cikin Gaza, Syria, da Lebanon, kamar yadda ya bayyana.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments