The latest news and topic in this categories.
Hukumar agaji ta “ Tauraruwar Dauda” ta sanar da cewa, mutane 9 ne su ka jikkata a wani hari da makami da aka kai a matsugunin ‘yan share wuri zauna
Da safiyar yau Juma’a ne dai sojojin gwamnatin Syria su ka yi nasarar korar ‘yan ta’adda da su ka yi kokarin shiga cikin garuruwan Halab da kuma Idlib, bayan da
A jawabinsa na farko tun bayan fara aiki da tsagaita wutar yaki,babban magatakardar kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa; Farin cikin da mutane su ka nuna a lokacin da suke komawa
Hukumar agaji ta “ Tauraruwar Dauda” ta sanar da cewa, mutane 9 ne su ka
Da safiyar yau Juma’a ne dai sojojin gwamnatin Syria su ka yi nasarar korar ‘yan
A jawabinsa na farko tun bayan fara aiki da tsagaita wutar yaki,babban magatakardar kungiyar Hizbullah
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a nan birnin Tehran a yau Hujjatul-Islam Wal Muslimin Hassan
Hukumar Agaji ta Unrwa; wacce take karkashin MDD ta ce, tun bayan yakin duniya da
Babban kwamandan sojojin ruwa na JMI ya bada sanarwan cewa sojojinsa sun fara atisaiy daga farkon takun farisa har zuwa bakin mashigar ruwa ta Hurmus. Tashar talabijin ta Presstv a
Gwamnatin JMI da kuma sarakunan kasar Omman sun cimma matsaya ta yin watsi da kudaden fito kan kayakin da kasashen biyu don bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin
Shuagaban kasar Iraki Abdullateef Jamal Rasheed yace JMI kasa ce mai muhimmanci a yanking abas ta tsakiya. Kamfanin dillancin labaran Sahab ya nakalto IRNA yana fadar haka a yau Jumma'a
Shugaban jam'iyyar 'Hikimah Ta Kasa' Ammar Hakim ta kasar Iraki, ya gana da shugaban dakarun Hashdu Ashabi na kasar ta Iraki inda suka tattauna al-amuran tsaron kasar Iraki da kuma
Jami'an gwamnati a yankin Ireland sun bada sanarwan cewa gidaje da wuraren ayyuka kimani 725,000 ne basa da wuta saboda guguwar iska wacce ta yi sanadiyyar lalata kayakin lantar masu
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a daren jiya Alhamis ta kakkabo da jiragen sama marasa matuki na kasar Ukireniya 121 bayan sun shiga cikin sararin samaniyar kasar.