The latest news and topic in this categories.
Jakadan kasar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira ga kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya da ya dauki kwararan matakai kan gwamnatin 'yan mamayar yahudawan sahayoniyya Jakadan kasar Iran
Kakakin gwamnatin Iran ta yi Allah wadai da harin da 'yan mamaya suka kai kan cibiyoyin yada labarai a kasar Lebanon Mai magana da yawun gwamnatin Iran Fatima Mohajerani ta
Falasdinawa akalla 81 suka yi shahada a hare-haren wuce gona da iri da sojojin mamayar Isra'ila suka kai kan Zirin Gaza a yau Juma'a Rahotonni daga Gaza suna bayyana cewa:
Jakadan kasar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira ga kwamitin sulhun Majalisar Dinkin
Kakakin gwamnatin Iran ta yi Allah wadai da harin da 'yan mamaya suka kai kan
Falasdinawa akalla 81 suka yi shahada a hare-haren wuce gona da iri da sojojin mamayar
Fira ministan gwamnatin rikon kwarya ta kasar Lerbanin ya cewa: Hare-haren da gwamnatin mamaya ke
Wani masanin harkar soji ya bayyana dalilan da suke janyo munanan hasarori da gwamnatin haramtacciyar
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke