The latest news and topic in this categories.
Jakadan kasar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa: Martanin Iran kan haramtacciyar kasar Isra'ila zai kasance mai matuƙar mamaki Jakadan Iran kuma wakilin dindindin na kasar a Majalisar
Ofishin jakadancin Iran a Birtaniya ya bayyana cewa: Hadin gwiwar da majalisar dokokin Birtaniya ke yi da 'yan ta'adda yana nuna fuska biyu wajen tunkarar ta'addanci Ofishin jakadancin Jamhuriyar Musulunci
Tsohon babban jami'in kula da korafe-korafen sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana cewa: Haramtacciyar kasar Isra'ila tana kan hanyar rushewa nan kusa kadan Manjo Janar Yitzhak Brik tsohon jami'an sojin
Jakadan kasar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa: Martanin Iran kan haramtacciyar kasar
Ofishin jakadancin Iran a Birtaniya ya bayyana cewa: Hadin gwiwar da majalisar dokokin Birtaniya ke
Tsohon babban jami'in kula da korafe-korafen sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana cewa: Haramtacciyar kasar
Rahotonni suna bayyana cewa: Babu tsaro a Gaza sakamakon yadda sojojin gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar
Mutane 27 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar amai da gudawa a birnin Kassala
Wakilin Jagoran juyin juya halin Musulunci a kasar Iraki ya ce: Juyin juya halin Musulunci ya gabatar da wani sabon samfuri na hadin kan al'umma Ayatullah Mojtaba Hosseini, wakilin Jagoran
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na kin amincewa da kalaman Netanyahu dangane da korar Falasdinawa daga Zirin Gaza Kasar Saudiyya ta jaddada yin tofin Allah tsine, da kuma karfafa kin
Falasdinawa sun fitar da martanin farko mai gauni kan kalaman fira ministan 'yan mamayar Isra'ila dangane da furucinsa ga Saudiyya Kungiyar 'yantar da Falasdinu ta yi Allah wadai da kalaman
Sojojin mamayar Isra'ila sun fara janyewa daga yankin Netzarim da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin yada labaran haramtacciyar kasar Isra'ila sun tabbatar da cewa: Sojojin mamayar Isra'ila za su fara
Sojojin Sudan suna kokarin canza ma'aunin yaƙin kasar bayan da suka sun tunkari birnin Khartoum fadar mulkin kasar domin yantar da shi gaba daya Babban birnin kasar Sudan, Khartoum, shi
Iran ta bukaci taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar hadin kan kasashen Musulmi ta OIC, game da shirin shugaba Donald Trump na Amurka na kwace Gaza da kuma