The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi Allah wadai da ikirarin shugaban Amurka Joe Biden na cewa kungiyar tana ja da baya daga yarjejeniyar tsagaita wuta a yakin Isra’ila kan
Masu bayar da agajin gaggawa na farar hula sun ce harin da Isra'ila ta kai kan wata makarantar boko ya kashe akalla mutum 12, yayin da sojojin Isra'ila suka yi
Yar wasan tekwando wacce ta sami lambar yabo da azurfa a wasannin Olympic na shekara ta 2024 da aka kammala a birnin Paris na kasar Faransa a cikin wannan ta
Yar wasan tekwando wacce ta sami lambar yabo da azurfa a wasannin Olympic na shekara
Wasu kafafen yada labarai sun bayyana cewa HKI ta kai hare hare a garin Bayut
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta ‘Amnesty International’ ta zargin yansanda a kasar Jamus da amfani
Jakadan kasar Iran a MDD ya musanta zargin da wasu hukumomi a kasar Amurka suka
Ofishin kafafen yada labarai na kasar Falasdinu a Gaza, ya bada sanarwan cewa yawan yan
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban