The latest news and topic in this categories.
Wasu kafafen yada labarai sun bayyana cewa HKI ta kai hare hare a garin Bayut Al-Siyad da kuma Al-masuri ne saboda lalata rumbun ajiyar makamai na kungiyar Hizbullah. Jiragen yakin
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta ‘Amnesty International’ ta zargin yansanda a kasar Jamus da amfani da karfin da ya wuce kima kan magoya bayan Falasdinawa a zanga zangar da suka
Jakadan kasar Iran a MDD ya musanta zargin da wasu hukumomi a kasar Amurka suka yiwa kasar na shishigi cikin al-amuran zaben shugaban kasa wanda za’a gudanar a kasar a
Kasashen Iran da Malaysia Sun soki tallafin makamai da Amurka da wasu kasashen yamma ke
Bayanai daga Falasdinu na cewa Karin Falasdinawa 35 ne sukayi shahada a sabbin hare haren
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta dangane da fadada matsugunan da Isra'ila ke yi a
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Rights Watch ta sanar da cewa hare-haren da Isra'ila
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta jinjinawa shugaba Petro na aksar Columbia saboda sake jaddada
A cikin sa'o'i 24 da su ka gabata an sami shahidai 39 sanadiyyar hare-haren wuce gona da iri da sojojin mamaya su ka kai a sassa mabanbanta na zirin Gaza.
Sojojin na kasar Yemen sun sake kai hari akan sansanin sojan saman a "Nivatim" na HKI a karo na biyu a cikin sa'o'i 24. Majiyar sojan kasar ta Yemen ta
Ministan harkokin cikin gidan Iran Askandar Mumini wanda ya kai Ziyara zuwa wurin da gobarar ta tashi ya sanar da cewa adadin wadanda su ka jikkata sun kai 750 da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu ya yaba da yadda tattaunawa da Amurka kan shirin Nukliyar kasar yana tafiya kamar yadda ta dace.
Ana kara samun karin ta'aziyya da kuma tallafa daga kasashen waje bayan fashewar da ta auku a tasahr jiragen ruwa na Dr Rajai a Bandar Abbasa. Tashar talabijin ta Press
Kungiyar Hamas a Gaza, ta yi allawadai da ma'aikatar sharia ta kasar Amurka wacce ta cire rigar kariya ga ma'aikatan hukumar bada agaji ta falasdinwa wanda MDD take kula da