The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi Allah wadai da ikirarin shugaban Amurka Joe Biden na cewa kungiyar tana ja da baya daga yarjejeniyar tsagaita wuta a yakin Isra’ila kan
Masu bayar da agajin gaggawa na farar hula sun ce harin da Isra'ila ta kai kan wata makarantar boko ya kashe akalla mutum 12, yayin da sojojin Isra'ila suka yi
Yar wasan tekwando wacce ta sami lambar yabo da azurfa a wasannin Olympic na shekara ta 2024 da aka kammala a birnin Paris na kasar Faransa a cikin wannan ta
Yar wasan tekwando wacce ta sami lambar yabo da azurfa a wasannin Olympic na shekara
Wasu kafafen yada labarai sun bayyana cewa HKI ta kai hare hare a garin Bayut
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta ‘Amnesty International’ ta zargin yansanda a kasar Jamus da amfani
Jakadan kasar Iran a MDD ya musanta zargin da wasu hukumomi a kasar Amurka suka
Ofishin kafafen yada labarai na kasar Falasdinu a Gaza, ya bada sanarwan cewa yawan yan
Wani bon kirar hannu da aka dasa akan hanyar dake hada Rann da Gamboru a jihar Borno ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 6. Daga cikin wadanda su ka rasa rayukansu
A yau Laraba sa jijjifin Safiya an sami shahidai 3 a Gaza da hakan ya kara yawan shahidai zuwa 40 a cikin sa'o'i 24. Bugu da kari, baya ga shahidan
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ya bayyana kalaman gwamnatin 'yan sahayoniyya a matsayin wani rudu da ba shi da amfani da har zai yi tasiri a zaman tattaunawan Iran da Amurka
Gwamnan lardin Hormozgan (mai hedikwata a Bandar Abbas), Mohammad Ashouri, ya ce wani bangare na lamarin tashar jiragen ruwa na Shahid Raja'i ya faru ne sakamakon keta sanarwar adana kayayyaki
Rahotonni sun tabbatar da cewa: Da tsakar daren jiya Litinin wayewar garin yau Talata, sojojin mamayar Isra'ila dauke da motocin soji guda hudu da wasu sojoji masu tafiyar kafa sun
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila' tana aiwatar da kisan kiyashi kan Falasdinawa ana gani kai tsaye a tauraron dan Adam