Iran: Rundunar IRGC ta ce a shirye take don inganta hadin gwiwa da sabuwar gwamnati

Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun ce a shirye suke da su inganta hadin gwiwa da gwamnatin zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian. A wani sako da ya aike, babban kwamandan IRGC Manjo Janar Hossein Salami ya mika sakon taya murna ga Pezeshkian, dan majalisar dokokin kasar Iran, bisa nasarar da […]

Sojojin Amurka Za Su Kammala Janyewa Daga Sansanin Sojin Saman Nijar

Dakarun Amurka za su kammala janyewa daga sansanin Air Base 101 da ke Nijar a ranar Lahadi 7 ga watan Yuli 2024, amma wasu dakaru da dama za su ci gaba da zama a sansanin sojin sama na biyu a kasar har zuwa watan Satumba, kamar yadda wani jami’in tsaron Amurka ya shaida wa Sputnik […]

Isra’ila Tana Kashe Ma’aikata Masu kariya Bisa Dokoki Na Kasa Da Kasa

Sojojin Isra’ila sun kashe ‘yan jarida biyar Falasdinawa a wurare daban-daban a Zirin Gaza a cikin kwana guda, kamar yadda ofishin watsa labarai na gwamnatin Gaza ya tabbatar a ranar Asabar. A wata sanarwa da ofishin ya fitar, adadin ‘yan jaridar da Isra’ila ta kashe tun bayan soma yaƙin ya zama 158. Ofishin yada labarai […]

Iran : Jagora Ya Yaba Wa Iraniyawa Kan Yadda Zabukan Kasar Suka Gudana Cikin Nasara

Jagoran juyin juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya yaba da yadda zabubukan kasar suka gudanar cikin nasara, yana mai jinjinawa Al’ummar kasar akan yadda suka ba makiya kunya. Duk yunkurin rarabar kanuwan jama’ar Iran, yayin da ake tsaka da yakin neman zabubukan da aka gudanar, an yi zabukan cikin nasara da […]

Hizbullah, Ta Kai Hari Akan Babbar Hedikwatar Tsaron Isra’ila

Hizbullah Ta Kai Wa Babbar Shalkwatar Sojan HKI Hari Da Makaman Katiusha A cigaba da taimaka wa mutanen Gaza da ake yi wa kisan kiyashi, kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta kai wasu jerin hare-hare aka babbar shalkwatar sojan HKi dake Iyilit, ta hanayar amfani da makamai masu linzami samfurin Katiuha. A wata sanarwa da […]

Putin Ya Taya Masoud Pezeshkian Murnar Lashe Zaben Iran

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya taya Masoud Pezeshkian murnar lashe zaben shugabancin kasar Iran Fadar Kremlin ta bayyana a ranar Asabar cewa shugaban Putin yana mai fatan inganta hadin gwiwar dake tsakanin kasashen biyu a dukkan fannoni, don amfanin al’ummominmu ta fuskar tsaro da zaman lafiya a yankin.” Vladimir Putin ya bayyana cewa, alakar […]

Bashar Al-Assad Ya Taya Zababben Shugaban Kasar Iran Murnar Lashe Zaben

Shugaba Bashar al-Assad na Siriya, ya taya zababben shugaban Iran Masoud Pezeshkian murnar lashe zaben kasar. “Ina mika sakon taya murna ta bisa amanar da al’ummar Iran masu daraja suka ba ka, ina kuma yaba wa shugabanni da al’ummar Jamhuriyar Musulunci ta Iran bisa nasarar zaben da aka gudanar, cikin kwanciyar hankali,” in ji shugaba […]

Shugabannin Mulkin Soji Na Kungiyar AES Na Taro A Nijar

Shugabannin mulkin sojin Kungiyar hadakar kasashen nan uku na Sahel da ake kira (AES), a takaice, na gudanar da taronsu irinsa na farko a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar. Taron ya hada da Kanal Asimi Goita na Mali, da Kyatin Ibrahim Traore na Burkina faso da kuma Abdurahmane Tiani na Nijar. Kafin nan bakin dake […]

Aliyev, Ya Gayyaci Pezeshkian Zuwa Azarbaijan Domin Tattauna Alakar Kasashen Biyu

Shugaban kasar Azarbaijan Ilham Aliyev, ya taya zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian murnar nasarar da ya samu a zaben shugaban kasar da aka yi cikin gaggawa.      A cikin sakon nasa, Aliyev ya gayyaci Pezeshkian da ya ziyarci kasar Azarbaijan domin tattauna makomar ci gaban hadin gwiwar kasashen biyu. Sakon Aliyev da aka buga […]

Shugaban Kasar Rasha Ya Ayyana Sharuddan Kawo Karshen Yakin Ukiraniya

 A daidai lokacin da ake kara samun sabani a tsakanin kasashen turai dangane da yakin Ukiraniya, fira ministan kasar Hangaria ya ziyarci birnin Moscow, inda ya gana da shugabanta Vladimir Putin. Shugaban kasar Rasha Vladmir Putin ya ce , ya yi ganawa take da keke da shugaban na kasar Hangaria Victor Orban, inda ya bijiro […]