The latest news and topic in this categories.
'Yan takara biyu da ke neman kujerar shugabancin kasar Iran, Masoud Pezeshkian da Saeed Jalili, sun fara tafka muhawara ta biyu da ake watsawa kai tsaye a gidan talabijin din
Isra’ila na ci gaba da zazafa kai hare-hare a sassan zirin Gaza. Na baya baya nan su ne sabbin hare hare da Isra’ila ta kaddamar a kudancin Gaza, inda ta
Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA) ta yi Allah-wadai da sabon umurnin Isra'ila na kwashe kimanin mutane 250,000 daga Khan Younis a daidai lokacin da
'Yan takara biyu da ke neman kujerar shugabancin kasar Iran, Masoud Pezeshkian da Saeed Jalili,
Isra’ila na ci gaba da zazafa kai hare-hare a sassan zirin Gaza. Na baya baya
Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA) ta yi Allah-wadai da
MDD, ta bayyana cewa ana bukatar samar da cikakkiyar tsagaita wuta ta dindindin domin samuwar
Kungiyar Ansarullah da aka fi sani da ta ‘yan Houthi a kasar Yemen ta sanar
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da