The latest news and topic in this categories.
Makaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Barazanar da 'yan sahayoniyya suke yi kan kasar Lebanon lamari da ke bayyana irin dabi'arsu ta dabbanci Mukaddashin ministan harkokin wajen
Rundunar sojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta fitar da sanarwar cewa: Sojojin yahudawan sahayoniyya 668 suka halaka tun bayan kaddamar da yaki kan Zirin Gaza naFalasdinu Alkaluman da sojojin mamayar
Sama da hafsoshi sojin haramtacciyar kasar Isra'ila 800 ne suka mika takardar yin murabus daga ayyukansu a wannan shekara Kafofin yada labaran haramtacciyar kasar Isra'ila sun watsa labari a jiya,
Shugaban kasar Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya sanar da kafa gwamnatin hadin kan kasa
'Yan takara biyu da ke neman shugabancin kasar Iran da za su kara a zabe
Alkaluman da hukumar kididdiga ta Tarayyar Turai Eurostat ta fitar na nuna cewa, a watan
Kungiyar hadin kan Larabawa ta janye daga matsayinta na sanya kungiyar Hizbullah a matsayin "kungiyar
Daraktan asibitin al-Shifa na Gaza, wanda sojojin Isra'ila suka tsare da shi sama da watanni
A cikin sa'o'i 24 da su ka gabata an sami shahidai 39 sanadiyyar hare-haren wuce gona da iri da sojojin mamaya su ka kai a sassa mabanbanta na zirin Gaza.
Sojojin na kasar Yemen sun sake kai hari akan sansanin sojan saman a "Nivatim" na HKI a karo na biyu a cikin sa'o'i 24. Majiyar sojan kasar ta Yemen ta
Ministan harkokin cikin gidan Iran Askandar Mumini wanda ya kai Ziyara zuwa wurin da gobarar ta tashi ya sanar da cewa adadin wadanda su ka jikkata sun kai 750 da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu ya yaba da yadda tattaunawa da Amurka kan shirin Nukliyar kasar yana tafiya kamar yadda ta dace.
Ana kara samun karin ta'aziyya da kuma tallafa daga kasashen waje bayan fashewar da ta auku a tasahr jiragen ruwa na Dr Rajai a Bandar Abbasa. Tashar talabijin ta Press
Kungiyar Hamas a Gaza, ta yi allawadai da ma'aikatar sharia ta kasar Amurka wacce ta cire rigar kariya ga ma'aikatan hukumar bada agaji ta falasdinwa wanda MDD take kula da